Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption A baya matar ta taba haihuwar tagwaye da ‘yan uku a baya Wata mata a Uganda ta haifi jarirai biyar ba zato ba
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption A baya matar ta taba haihuwar tagwaye da ‘yan uku a baya Wata mata a Uganda ta haifi jarirai biyar ba zato ba
Hakkin mallakar hoto Getty Images Shugaban Burkina Faso Marc Kabore ya bukaci shugabannin kasashen duniya su mayar da hankali wajen kawo karshen rikicin da ake fama da shi a Libya
Hakkin mallakar hoto Others Image caption Sudan ta yi fama da tarzomar masu neman tabbatar da mulkin dumokuradiyya tsawon watanni Gwamnatin rikon-kwarya ta Sudan ta kafa dokar-ta-baci a yankin gabashin
Wata mata mai suna,Chinasa Ukaonu daga jihar Imo ta amsa laifin sayar da jaririnta kan kudi naira dubu ₦500,000. A cewar rundunar yan sandan jihar,Ukaonu ta amsa laifin nata ne
‘Yan Rohingya sun shekara biyu da gudun hijra Dubban musulmi ‘yan kabilar Rohingya ne suka yi wani tattaki a cikin sansanonin ‘yan gudun hijra da ke Bangladesh ranar Lahadi, shekaru
Hakkin mallakar hoto Getty Images Barcelona ta yi nasarar durawa Real Betis kwallo 5-2 a wasan mako na biyu a gasar cin kofin La Liga da suka fafata ranar Lahadi
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ya kamata masu shekaru 30 da ‘yan kai su rinka sa ido kan yanayin hawa da saukar jininsu domin riga-kafi daga matsalar kwakwalwa
Hakkin mallakar hoto Getty Images Ranar Asabar Real Madrid ta karbi bakuncin Real Valladolid a wasan mako na biyu na cin kofin La Liga da suka kara a Santiago Bernabeu.
Shugaban kasa Muhammad Buhari zai tashi daga filin jirgin saman Abuja ranar Lahadi ya zuwa kasar Japan domin halartar taron kasa da kasa kan cigaban Afrika karo na bakwai da
Rahotannin dake fitowa daga yankin iyakar Najeriya da jamhuriyar Benin ta yankin garin Seme, na nuna cewa yanzu haka hukumomin tsaro a Najeriya sun rufe kan iyakar kasar da makwabciyarta.
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Wasu daga cikin wadanda ake zargi suna zaune ne a Najeriya Shugabar hukumar kula da ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje, Abike Dabiri-Erewa, ta
Ana yawan samun mace-macen jarirai a wani kauyen da ke baban birnin tarayyar Najeriya wato Abuja. Hakan na faruwa ne saboda karancin asibitoci da likitoci, kamar yadda mazauna kauyen Chibiri
Hakkin mallakar hoto @DINOMELAYE (INSTAGRAM) Image caption Da ma dai Sanata Melaye zai yi takarar gwamnan jihar Kogi Kotun sauraron kararrakin zabe a garin Lokaja na jihar Kogi ta soke
Kusan ‘yan cirani 100 da ke kan wani jirgin ruwa na jin kai wanda ya makale a tsibirin Lampedusa sun bar tsibirin na Italiya, bayan wani mai shigar da kara
WASHINGTON DC — Yanzu haka masana da kwararru a Najeriya sun yaba wa ‘yan sanda a kan namijin kokari da suka yi wurin zakulo mutumin, suna cewa wannan na nuna
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Juventus ta fara farautar Neymar Barcelona na shirin karbar aron Neymar mai shekara 27 daga Paris St-Germain a wannan makon da nufin sayen
WASHINGTON D.C. — Fadar shugaban Najeriya ta shirya taron sanin makamar aiki ga sabbin ministoci da shugaban ya nada domin gudanar da gwamnati a zango na biyu. Yanzu haka masu
Hakkin mallakar hoto Buhari Sallau Gwamnatin Najeriya ta ce tana duba yiwuwar kama wasu jami’ai da ta ke zargi da hannu a wani hukuncin kotun Birtaniya da ya bukaci sai
Hakkin mallakar hoto Getty Images Chelsea ta tashi kunnen doki 1-1 da Leicester City a wasan mako na biyu a gasar cin kofin Premier da suka buga ranar Lahadi a
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Kwallayen da Roberto Firmino da Sadio Mane suka ci su suka ba wa Liverpool maki uku masu rike da kofin Zakaran Zakaru na