Hakkin mallakar hoto AFP Fada ya kaure tsakanin ‘yan Najeriya da takakwarorinsu na kasar Kenya a shafin twitter saboda zabar wata jaruma ‘yar kasar Kenya, Lupita Nyong’o ta fito a
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto AFP Fada ya kaure tsakanin ‘yan Najeriya da takakwarorinsu na kasar Kenya a shafin twitter saboda zabar wata jaruma ‘yar kasar Kenya, Lupita Nyong’o ta fito a
Hakkin mallakar hoto Reuters Farashin mai ya yi tashin da bai taba yin irin sa ba cikin wata 4, bayan wasu hare-hare 2 da aka kai wa wurin hakar man
Hakkin mallakar hoto Getty Images Duk wani ma’aikaci mai jajircewa da ya yi ritaya na fargabar yadda ranakunsa za su cika da rashin aikin yi. Ga mutanen da suke ganin
Hakkin mallakar hoto Getty Images Ranar Asabar Neymar, ya koma buga wa Paris St Germain tamaula a gasar cin kofin Faransa da kungiyarsa ta buga da Strasbourg. Neymar ya taka
Zababbun hotuna daga fadin Afirka, da ‘yan Afirka a wasu sassan duniya a wannan makon: Hakkin mallakar hoto EPA Image caption An fara yakin neman zaben shugaban kasa ka’in da
Cutar Ebola ta yi sanadin mutuwar dubban mutane a wasu kasashen Afurka Gwamnatin kasar Tanzania ta sanar da cewa babu gaskiya a jita-jitar da ake yadawa kan cutar Ebola ta
Kamun da rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta yi wa Naziru M. Ahmed ranar Laraba da yamma ya sake tado da sabuwar kura kan rikicin siyasar da yake faruwa
Hakkin mallakar hoto @makkahregion Image caption ‘Yan Najeriya uku ne suka yi zarra a gasar ta bana Wasu ‘yan Najeriya uku Abubakar Muhammad da Amir Yunus Goro da kuma Abdulganiyyi
Rundunar ‘yan sandan IRT da mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda Abba Kyari ke jan ragamarta tayi nasarar kame wani da ake zargi da zamowa madugun ‘yan garkuwa da mutane a kan
Hakkin mallakar hoto Getty Images An yanke wa dan wasan Barcelona, Arda Turan hukuncin daukin talala na kusan shekara uku, bayan da ya yi harbi da bindiga a asibiti, lokacin
A ci gaba da shirin sasanci da sulhu da Gwamnatin jahar Katsina take yi da masu kai hare haren ta’addanci a wasu sassa na wannan jihar, a jiya an mika
Hakkin mallakar hoto Getty Images Wani babban rahoto da aka fitar na nuni da cewar duniya za ta iya cimma nasarar zama ba tare da cutar Malaria ba, daya daga
A farkon makon Satumba aka rufe kasuwar saye da sayar da ‘yan kwallon kafa ta nahiyar Turai, musammam Italiya da Faransa da Jamus da kuma Spaniya. Sai dai tun ranar
Image caption Hibatullah Akhundzada, tsohon shugaban kotunan Taliban, shi ne sabon shugaban kungiyar a Afghanistan, Kungiyar Taliban ta mayar da martani kan matakin Shugaba Trump na yin watsi da yarjejeniyar
Hakkin mallakar hoto AFP Hukumomi a arewacin Burkina Faso sun ce an kashe mutane akalla 29 a wasu hare-hare daban guda biyu da ake zargin Musulmi masu ikirarin Jihadi ne
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kyaftin din tawagar Real Madrid Sergio Ramos ya cika shekara 14 a Santiago Bernabeu. Dan wasan mai tsaron baya an gabatar da shi gaban magoya
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ibrahim Boubacar Keita ya kama mulki a watan Satumba na 2013, tare da alkawarin hada kan kasar bayan rikice-rikice daban-daban. An samu gagarumin
Shugaban Zimbabwe na farko bayan ta sami ‘yancin kai Mista Robert Mugabe ya mutu yana da shekara 95. Iyalansa sun sanar da BBC cewa ya mutu ne bayan wata jinya
Hakkin mallakar hoto Getty Images Najeriya za ta kasance kasar farko da ta karbi yara marayu masu alaka da mayakan kungiyar ‘yan ta-da-kayar-baya ta IS a Afirka. Kamfanin dillancin labaran
An fara wallafa labarin ranar 12 ga watan Agustan 2017 Hakkin mallakar hoto AgResearch Lokacin da wani manomi a yankin Otago na kasar New Zealand ya ga wata irin dabba