Akalla dalibai mata 6 da malamai biyu aka sace a kwalejin Engraver dake Kakau Daji a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Daya daga cikin iyayen daliban da aka sace
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Akalla dalibai mata 6 da malamai biyu aka sace a kwalejin Engraver dake Kakau Daji a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Daya daga cikin iyayen daliban da aka sace
Dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a Kano, ya ce za su daukaka kara domin kalubalantar tabbatar da Abdullahi Umar Ganduje a matsayin zababben gwamnan jihar Kano da kotun sauraron
Hakkin mallakar hoto Getty Images Barcelona ta yi nasara a kan Inter Milan a wasa na biyu na cikin rukuni da ci 2-1 a gasar cin kofin Zakarun Turai ta
Hakkin mallakar hoto Getty Images Medhi Benatia ya sanar da yin ritaya daga buga wa tawagar kwallon kafar Morocco tamaula. Benatia mai shekara 32, mai tsaron baya ya buga wa
Kocin tawagar kwallon kafar Najeria, Gernot Rohr ya ce dan wasan Chelsea, Tammy Abraham da Fikayo Tomori ba sa cikin tsarin yan wasansa a yanzu. Abraham mai shekara 21, bai
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kungiyar Manchester United da Arsenal sun tashi wasa 1-1 a karashen wasan mako na bakwai a gasar cin kofin Premier da suka kara a Old
A Ranar Laraba Mai Zuwa Ne (2-10-2019) Kotu Za Ta Yanke Hukuncin Karshe Game Da Shari’ar Zaben Kano Wa kuke yi wa fatan nasara tsakanin Abba da Ganduje? Abban ne
Hakkin mallakar hoto Getty Images Yarima mai jiran gado na Saudiyya ya yi gargadin cewa farashin mai zai iya tashin gwauron zabbi idan kasashen duniya ba su yi wani abu
Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa maza masu matsalar rashin haihuwa na da yiwuwar kamuwa da kansar mafitsara. Wannan binciken da aka wallafa a wata mujallar kiwon lafiya
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Matar Casemiro da dansa suna cikin koshin lafiya amma an debi kayayyaki Yayin da Casemiro ke fafata wa Real Madrid wasa a wasan
Hakkin mallakar hoto Getty Images Wadanda suka yi garkuwa da mahaifiyar tsohon kocin tawagar kwallon kafar Najeria, Samson Siasia sun sako ta bayan wata 10 da ta yi a hannunsu.
Ahmed Buhari wani yaro ne mai shekara 17 wanda ya ke da baiwar lissafin da kuma saurin girka. A cewar mahaifiyarsa an haife shi ne yana da bukata ta musamman,
Image caption Gwamnan Jihar Zamfara Bello Mohammed Gwamnan jihar Zamfara Bello Mohammed ya sanar da cewa gwamnatin jihar na da bayanan sirri da suka tabbatar ma ta cewa wasu ‘yan
Ministan sadarwa na Najeriya, Dr Isa Ali Pantami ya fito da wani sabon hanyar gaisawa da mata. Ya laka wa sabon sunan gaisuwar wireless. Dr Pantami ba ya musaba’a da
Hakkin mallakar hoto Getty Images A karon farko a Saudiyya, kasar za ta bude kofofinta ga masu yawon bude ido daga kasashe 49 domin kai ziyara. Kafin daukar wannan mataki,
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption An hako kaburbura da ake zargin an binne mutane a cikinsu Rundunar ‘yan sanda a jihar Binuwai da ke Najeriya ta ce ta
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II Wata kungiya da ke cewa ta dattawan Kano ce ta ce ta samu labarin gwamnatin jihar na shirin
Hakkin mallakar hoto Reuters AC Milan da Inter Milan sun bayyana shirin da suke yi na gina sabon filin wasa da zai ci ‘yan kallo 60,000, kuma kusa da filin
Hakkin mallakar hoto Nigerian Police Rundunar ‘yan sansan jihar Kano a Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutum uku da suka hada da miji da matarsa da ‘yarsu sakamakon gobarar da
Latsa hoton da ke sama don kallon cikakken bidiyon Ministan shari’ar Najeriya Abubakar Malami ya ce gwamnatin kasar za ta yi da’a ga umarnin kotun kasar a kan sakin dan