Hakkin mallakar hoto EPA Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce daga yanzu sunan cutar Coronavirus a hukumance shi ne Covid-19. Shugaban hukumar Tedros Adhanom Ghebreyesus ya shaida wa manema
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto EPA Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce daga yanzu sunan cutar Coronavirus a hukumance shi ne Covid-19. Shugaban hukumar Tedros Adhanom Ghebreyesus ya shaida wa manema
Kungiyar Wolsburg da dan kwallon tawagar Kamaru Paul-Georges Ntep sun amince kowa ya kama gabansa. Dan wasan mai shekara 27, bai samu damar buga wasa akai-akai ba a Jamus, inda
Hukumomin Sudan sun ce za su mika tsohon shugaban kasar Omar al-Bashir ga kotun hukunta masu aikata manyan laifuka. Tsohon shugaban kasar yana fuskantar zarge-zargen kisan kare-dangi, laifukan yaki da
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zullum ya ziyarci wurin da abin ya faru Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya sun ce wasu da ake kyautata zaton
Masana harkokin tsaro na ganin ci gaba da kasancewar hafsoshin tsaro a kan mukamansu na ta’azzara hare-hare. Kaimin da wasu ‘yan Najeriya suka yi wajen yin kira ga shugaban
Hakkin mallakar hoto Reuters Miliyoyin mutane a China sun fara komawa bakin aiki bayan hutun sabuwar shekarar gargajiya- wanda aka tsawaita don takaita yaduwar coronavirus. Har yanzu akwai matakan kariya,
Hakkin mallakar hoto INSTAGRAM/@OFFICIAL_HAFSAIDRIS20 Wani dan jarida kuma mai sharhi kan harkokin fina-finan Kannywood, Ibrahim Sheme ya ce kalmar ta Kannywood wadda aka samar da ita a 2002, ta samo
Hakkin mallakar hoto Getty Images An kashe mutum 8 tare da jikkata wasu fiye da 20 a wani tashin tashinan da aka yi a wani kauye ranar Juma’a a Kazakhstan.
Dan wasan na Côte d’Ivoire ya buga wasanni biyu ne kacal ga kungiyar tasa a wannan kakar tun bayan sayen sa da ta yi a kan euro miliyan 25 Mai
Hakkin mallakar hoto Kano government Image caption Gwamna Ganduje da Sarki Sanusi II sun dade suna kai ruwa rana Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya bayyana dalilan da suka sanya shi
Hakkin mallakar hoto Getty Images Tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau, ya ce ba zai goyi bayan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ba idan ya nemi karin wa’adi karo a uku. Shugaba
Yayin da manyan kasashen duniya ke cigaba da tsoma baki kan lamuran Libya, an mayar da kungiyar kawancen kasashen Afrika ta AU saniyar ware a kokarin da ake yi na
Hakkin mallakar hoto Getty Images Wayne Rooney zai fuskanci tsohuwar kungiyarsa, Manchester United a wasan zagaye na biyar a FA Cup. Kungiyar Rooney ta yi nasarar doke Northampton a wasa
Hakkin mallakar hoto Getty Images Kwararru a fannin lafiya sun ce akwai wani nau’in cutar kansar ido da auren zumunci ke iya kawo shi. Tsohuwar babbar jami’ar shirin takaita cutar
Hakkin mallakar hoto @BashirAhmaad –BBC Hausa Image caption An fara gabatar da tsarin bizar Najeriya na farko ne a 1958, wato zamanin mulkin mallaka Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar
Za a fara tilastawa jama’a rufe baki da hanci da nufin rage bazuwar cutar Coronavirus A karon farko gwamnatin Chana ta amsa cewa anyi sanyi jiki wurin tunkarar cutar Coronavirus.
Hakkin mallakar hoto Riccardo Savi Image caption Shugaba Peter Mutharika ne aka sake zaba karo na biyu a zaben na Mayun 2019 Babbar kotun tsarin mulki ta Malawi ta bayar
Mutane 20 maharan suka kashe a harin kauyen Bani Wasu ‘yan bindiga sun kai hari da tsakar dare a arewa maso gabashin Burkina Faso, kuma farar hula 20 ne suka
Hakkin mallakar hoto Getty Images Shugaban Atletico Madrid Enrique Cerezo ya ce ya ji takaicin rashin kawo dan wasan gaban PSG Edinson Cavani dab da rufe kofar kasuwar ‘yan wasa.(ESPN).
Image caption Sudesh Amman Yan sanda sun bayyana sunan mutumin da ya kai hari a kudancin London. Yan sandan sun harbe maharin bayan da ya dabawa wasu mutane wuka a