VOAHAUSA— Hukumar EFCC ta tabbatar da fara aikin bincike a kan lamarin, inda ta ce a yanzu ta tura takardar gayyata ga tsohon gwamnan jihar Anambra Peter Obi da wasu
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
VOAHAUSA— Hukumar EFCC ta tabbatar da fara aikin bincike a kan lamarin, inda ta ce a yanzu ta tura takardar gayyata ga tsohon gwamnan jihar Anambra Peter Obi da wasu
WASHINGTON DC — Shugaban kungiyar, reshen jahar Nasarawa, Alhaji Bala Mohammad Dabo ya ce sun tattauna ne kan hanyoyin magance matsalolin rashin zaman lafiya tsakaninsu da manoma. Ya kara da
Yayin da ɓangaren ilimi a Najeriya ke fuskantar tarin matsaloli da a lokuta da dama ke janyo dakatar da karatun ɗalibai saboda yajin aiki, jami’o’i a ƙasar na kokawa kan
Ranar Talata ita ce ranar da aka ware don duba batutuwan da suka shafi shekarun daukewar jinin haila ga mace. Don haka ne muka sake wallafa muku wannan rahoton da
Daga Nduka Orjinmo BBC News, Abuja Asalin hoton, Irums Bayanan hoto, Shlomo Ben Yaakov na son zama limamin Yahudawa na farko a Najeriya Shlomo Ben Yaakov ke nan rike da
Asalin hoton, @DRAHMADLAWAN Batun sauya dokar zaɓe da gyare-gyaren da majalisa dattawan Najeriya ta yi na ci gaba da haifar da ce-ce-ku-ce a ƙasar. Bayan jan kafa na wani tsawon
Asalin hoton, Getty Images A karshen makon nan za a ci gaba da gasar kasashen Turai, bayan buga fafatawar neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya. Tuni tawagar Jamus ta
Newcastle United na son daukar dan wasan Napoli mai taka leda a Senegal, Kalidou Koulibaly daya daga cikin ‘yan wasan da za ta dauka. (Football Insider) Newcastle za ta fara
Rahotanni daga Sokoto da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya sun ce akalla mutum 21 aka kashe a harin da ƴan bindiga suka kai a yankin Sabon Birni. Ƴan bindiga
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Thiago ya ji rauni a wasan da Liverpool ta doke Crystal Palace 3-0 ranar Asabar a Premier League Mai buga wasa daga tsakiya a
Bayanan hoto, Kananan yara a kasar Malawi, cikin wannan hoton, har ma da kasashen Ghana da Kenya na cikin wannan shiri kasha na farko Kasancewar akwai kananan yara ‘yan kasa
Rundunar sojin ƙasa ta Najeriya ta ce ta ƙaddamar da wani gagarumin atisaye domin tunkarar matsalolin tsaron da ke damun ƙasar. Rundunar sojin ta kira ƙaddamar da atisayen ne da
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, ronaldo ya ci kwallo biyar a wasa takwas da ya buga wa Manchester United a bana Sir Alex Ferguson ya ce ya kamata a
Asalin hoton, Getty Images Abinci wani sinadari ne da ke da matukar amfani ga bil adama wanda rayuwa ba za ta yiwuwa ba idan ba ka cin abinci musamman mai
Asalin hoton, Getty Images Dandalin sada zumunta na Twitter, wanda a halin yanzu aka dakatar da shi a Najeriya, ya ce yana fatan za a ba shi damar ci gaba
ABUJA, NIGERIA — Tsohon na hannun daman shugaban kungiyar IPOB mai fafutukar kafa kasar Biyafara Nnamdi Kanu, wato Uche Okafor-Mefor, ya zargi ‘yan kungiyar ta IPOB da kisan Dr. Chika
Asalin hoton, Getty Images Karim Benzema ya zama na hudu a jerin wadanda ke kan gaba a cin kwallaye a Champions League. Dan wasan tawagar Faransa shine ya ci wa
A yayin taron hadin gwiwa da sarakunan gargajiyar yankin da ya gudana a jihar Kaduna, gwamnonin arewacin Najeriya 19 suka bayyana matsayarsu game da batun tsarin karba-karba da wajibcin maida
Asalin hoton, Getty Images Manchester City ta ziyarci Paris St Germain, domin buga wasa na biyu na cikin rukuni a Champions League ranar Talata. Wannan shine wasa na shida da
Asalin hoton, OTHERS Juventus na shirin sayar da dan wasanta na tsakiya dan Wales Aaron Ramsey, mai shekara 30 a watan Janairu, inda West Ham da Everton da Newcastle suke