Yan bindiga sun sako shugaban Bankin Manoma

Yan bindiga da suka kai hari kan jirgin kasar da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna sun sako shugaban Bankin Manoma, Alwan Hassan.

Maharan sun sako shi ne bayan da ya shafe kwanaki 9 a hannunsu.

A cikin wani fefan bidiyo da suka fitar yan bindigar sun ce sun sake shi ne bayan da suka yi la’akari da cewa dattijo ne shi da yake bukatar a tausaya masa.

Shi ma da yake jawabi, Hassan ya ce ba a biya kudi ba kafin a sako shi kana ya roki gwamnati kan tayi duk mai yiyuwa wajen kubutar da sauran mutane dake hannun yan bindigar.

More News

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miÆ™ata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Yahaya Bello Ya Bayyana Dalilan Da Ya Hana Shi Bayyana A Gaban Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun  hukumar EFCC dake yaÆ™i da yiwa tattalin arzikin Æ™asa ne ya hana shi bayyana...

Ƴan sanda sun kama mutane biyu dake samarwa ƴan fashin daji makamai a jihar Kaduna

Rundunar Æ´an sandan jihar Kaduna ta ce tana tsare da wasu mutane biyu da ake zargi da safarar bindiga a jihar. A wata sanarwa ranar...