Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Sani Yariman Bakura ya ce shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya nemi da ya jagoranci sulhu tsakanin gwamna Dauda Lawal Dare da kuma tsohon gwamna
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Sani Yariman Bakura ya ce shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya nemi da ya jagoranci sulhu tsakanin gwamna Dauda Lawal Dare da kuma tsohon gwamna
Akalla mutane biyar ne suka mutu sannan wasu 11 suka jikkata bayan wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun harba makamin roka a wani gari a jihar Borno. Wasu
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta samu nasarar kwato wasu motocin dibar shara da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje ta sayar da su
Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN ta karyata ikirarin da ake yi na cewa kungiyar na da niyyar kara farashin man fetur zuwa Naira 700 kan kowace lita. Dele
Kamfanin Stallion Auto Keke Limited ya mika baburan Bajaj masu kafa uku guda 140 ga gwamnatin jihar Yobe. Ma’aikatar samar da ayyukan yi ce ta jihar ta karbi baburan a
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya bawa kowane mahajjacin jihar su 3000 kyautar kudi riyal 300. Bayanin haka na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai bawa gwamnan shawara
Rundunar yan sandan jihar Gombe ta kwato wasu shanu hudu da ake zargin an sace su ne daga wasu gidajen mazauna a jihar ana gab da bikin Babbar Sallah. Mai
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe a ranar Juma’a ta ce ta kashe wani da ake zargin dan fashi da makami ne a wata fafatawa, yayin da aka kama wasu uku,
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya da kada su yi gaggawar neman hanyoyin magance matsalolin da ke addabar al’ummar kasar, yana mai cewa yana daukar matakai a matsayinsa na
Kasashen Musulmin duniya na ci gaba da yin tir da kona Alƙur’ani da masu fitowa zanga-zanga suka yi a kasar Sweden. Kasar Maroko da ke Afirka ta yi wa jakadanta
Mutum daya ya rasa ransa yayin da daya ya jikkata sakamakon wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai ranar Litinin a kauyen Magamin Kano da ke karamar hukumar Ningi
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tabbatarwa da yan Najeriya cewa yana ” aiki ba dare ba rana” danshawo kan matsalolin da suka addabi kasarnan. A sakon sa na Babbar
A yammacin ranar Talata ne shugaba Bola Tinubu ya isa Legas daga birnin Landan domin gudanar da bukukuwan sallar Eid-el-Kabir na ranar Laraba. A Jirgin na Gulfstream Tinubu ya isa
Kwanaki biyu bayan jirgin ruwan dake dauke da daliban koyon aikin likita 14 ya kife a wani ruwa dake Calabar kuma aka ceto 11 daga ciki a yanzu an gano
Gobara ta kone wasu dakin ajiye kayayyaki biyu na kamfanin Noble Carpet and Rugs dake kan titin Ibrahim Taiwo Road a Kano. Mai magana da yawun hukumar kashe gobara ta
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba, 28 ga watan Yuni da Alhamis 29 ga watan Yuni a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Sallah Babba. Hakan na kunshe ne a cikin
Farfesa Abubakar Rasheed, babban sakataren hukumar kula da jami’o’in kasar, ya sanar da murabus dinsa daga ofis a ranar Litinin. Rasheed ya bayyana hakan ne a wata zantawa da ya
A karon farko cikin watanni shida ma’aikatan jihar Benue sun karbi albashi. Wasu daga cikin ma’aikatan jihar da jaridar Daily Trust ta zanta da su sun ce sun fara ganin
A karon farko cikin watanni shida ma’aikatan jihar Benue sun karbi albashi. Wasu daga cikin ma’aikatan jihar da jaridar Daily Trust ta zanta da su sun ce sun fara ganin
Daruruwan masu zanga-zanga sun bazama kan titunan jihar Kano inda suke nuna adawa kan rushe gine-gine da gwamnatin jihar ta ke yi. Gwamnatin jihar Kano ta rushe gine-gine da dama