Zulum ya kaddamar da motocin bas-bas don sauƙaƙa zirga-zirga a Borno

Gwamnan Jihar Borno Babagana Zulum ya kaddamar da motocin bas guda 70 na sufurin cikin gari ga ma’aikatan gwamnati.

Ya kuma bude sabbin gine-gine a tashar jirgin kasa.

Gwamnan dai a yammacin ranar Litinin, ya kaddamar da sabbin motocin bas guda 70 na jigilar jama’a ɗin ne don a saukaka zirga-zirgar ma’aikatan gwamnati zuwa wuraren ayyukansu daban-daban.

Shirin na da nufin rage wa ma’aikatan gwamnati da sauran jama’a matsalolin zirga-zirga.

More from this stream

Recomended

Kotun Tarayya Ta Tabbatar Da David Mark A Matsayin Shugaban ADC

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta tabbatar da shugabancin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark. Kotun ta yi watsi da ƙarar da ɗan majalisar wakilai, Leke Abejide, ya shigar kan shugabancin jam’iyyar, inda ta bayyana cewa lamarin ya shafi harkokin cikin gida na jam’iyyar siyasa. Mai […]