Mummunar girgizar kasa ta afku a Morocco

Girgizar kasa mai karfin awo 6.8 ta afku a Morocco ta kashe mutane akalla 630, tare da raunata sama da 320, da lalata gine-gine.

Mazauna yankin da abin ya faru sun firgita, wanda ya suka tsere daga gidajensu kan tituna don tsira.

Bayan adadin wadanda suka mutu a safiyar Asabar daga dare, ƙarin wasu sun jikkata, 51 na cikin mawuyacin hali.

More from this stream

Recomended

Trump Ya Yaba Wa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yaba wa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, kan abin da ya bayyana a matsayin ƙwazon jagorancinsa wajen yaƙi da ta’addanci da magance matsalar tsaro a ƙasar. A cewar Fadar Shugaban Ƙasa, Trump ya bayyana hakan ne cikin wata wasiƙa da ya aike wa Tinubu. Ya ce yana yaba wa shugaban […]