Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da aikin ginin ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC a Abuja. Da yake magana a wurin bikin aza harsashin tubalin ginin
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da aikin ginin ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC a Abuja. Da yake magana a wurin bikin aza harsashin tubalin ginin
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta sake gurfanar da, Sirajo Jaja babban akanta na jihar Bauchi a gaban kotu kan zargin da ake
Jami’an yan sanda a jihar Ribas sun sake kama karin wasu mutane biyu dake da hannu a kisan DPO din yan sanda,SP Bako Angbashim na Ahoada a shekarar 2023. Mutanen
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang ya fadi cewa bashi da niyar sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa jam’iyar APC inda ya yi watsi da rade-radin da ake ta yi
An gudanar da wani zaman sulhu da yan bindiga a karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina tare da yan bindiga ciki har da gawurtaccen dan bindinga Ado Aleru da hukumomin
Farashin gangar danyen man fetur ya yi sama da kaso 7 cikin dari ranar Juma’a a kasuwar duniya a karon farko cikin watanni hudu. Farashin danyen man nau’in Brent wanda
An samu nasarar gano mutum daya da ya tsira da ransa a cikin fasinjojin jirgin saman kamfanin Air India da ya yi hatsari. Jirgin na Air India ya fadi ya
Wata motar tanka ta kama da wuta a lokacin da take sauke man da ta dauko a wani gidan mai dake kan titin Old Akure a Obawole a jihar Lagos.
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake aiki karkashin rundunar Operation Forest Yakin(OPFY) sun samu gagarumar nasara a cigaba da yakin da su ke da yan bindiga a jihar Zamfara bayan da
Kamfanin TCN dake dakon wutar lantarki a Najeriya ya sanar da kamfanonin rarraba hasken wutar lantarki a jihohi 6 na yankin arewa maso gabas cewa za a fuskanci daukewar wutar
Mutanen da basu gaza 6 ne ba ciki har da wata mata aka kashe a wasu hare-hare da aka kai kan wasu al’ummomi a kananan hukumomin Bassa da Mangu ta
Yan bindiga sun kashe wasu direbobin manyan motoci tare da kone motocinsu a mahadar Ogi dake karamar hukumar Okigwe ta jihar Imo. Jami’an hukumar kungiyar direbobi ta NURTW a jihar
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake aiki da rundunar Operation Fansar Yamma wacce ke aikikin samar da tsaro a jihohin yankin arewa maso yamma sun samu nasarar kashe yan bindiga 10
Neda Imasuen sanata mai wakiltar kudancin jihar Edo a majalisar dattawa a karkashin jam’iyar Labour Party ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar inda ya koma APC. Da yake magana a
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Alhamis a matsayin ranar hutun dimakwaradiya na shekarar 2025. Olabunmi Tunji-Ojo ministan harkokin cikin gida shi ne ya sanar da haka a ranar Lahadi a
Umo Eno, gwamnan jihar Akwa Ibom ya sanar da sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa jam’iyar APC. Da yake magana ranar Juma’a a Uyo babban birnin jihar Eno ya
Mataimakin shugaban kasa,Kashim Shettima ya sanar da cewa gwamnatin tarayya ta bayar da tallafin naira biliyan biyu ga al’ummar da ambaliyar ruwa ta yiwa mummunar barna a garin Mokwa hedkwatar
Karin gawarwarkin yara 7 aka sake zakulowa daga baraguzai kwanaki shida bayan da mummunan ambaliyar ruwa ta afkawa al’ummar garin Mokwa, hedkwatar karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja. A cewar
Siminalayi Fubara, dakataccen gwamnan jihar Ribas a ranar Talata ya ziyarci shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a gidansa dake Lagos. Ziyarar na zuwa ne mako guda bayan da gwamnan ya
Mutane 7 ne suka mutu ciki har da wani matukin jirgin kwale-kwale inda suka nutse a ruwa bayan da jirgin da suke ciki ya kife a jihar Sokoto a ranar