Babbar Kotun Jihar Ekiti ta yanke wa wasu mutane 2 hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsu da laifin sace wani jami’in Hukumar Yi Wa Ƙasa Hidima (NYSC), Omoboade Adesina.
Babbar Kotun Jihar Ekiti ta yanke wa wasu mutane 2 hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsu da laifin sace wani jami’in Hukumar Yi Wa Ƙasa Hidima (NYSC), Omoboade Adesina.
Ƴan bindiga sun kai hari ƙauyen Kuda-Kuda da ke ƙaramar hukumar Goronyo a jihar Sokoto, inda suka kashe babban limamin ƙauyen, Liman Audu, tare da wasu mutum uku. Rahotanni sun
Ƙungiyar likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta ce ana ci gaba da samun ƙaruwar yaran da ke fama da rashin abinci mai gina jiki a jihar Kebbi da ke
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ƴansandan jihohi a faɗin ƙasar. Amincewar ta biyo bayan shekaru ana muhawara kan hanyoyin
Rundunar ’yan sandan jihar Kaduna ta gurfanar da mutum ashirin da huɗu a gaban kotu bisa zargin hannu a kisan wata mata da aka zarga da satar yaro a yankin
Sufeto Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Tunji Disu, ya gargadi jami’an rundunar da su guji gudanar da ayyukan kafafen sada zumunta ba tare da izini ba yayin da suke cikin
Tauraron ƙwallon ƙafa na Portugal, Cristiano Ronaldo, ya kafa sabon tarihi bayan ya zama ɗan wasa na farko da ya zura ƙwallo a gasar cin kofin duniya ta FIFA har
Dakarun Operation HADIN KAI da ke ƙarƙashin rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Gabas sun kuɓutar da mutane sama da arba’in da bakwai daga hannun mayaƙan ISWAP a jihar Borno.
Mahukuntan Kwara State Polytechnic da ke Ilorin sun dakatar da wani malami daga aiki bayan wani bidiyo ya nuna yana bulala wa wasu ɗaliban IJMB da suka makara zuwa jarrabawa.
Babbar Kotun Jihar Kebbi ta ɗage sauraron shari’ar wata nas mai suna Hannatu James da ake tuhuma kan mutuwar wasu yara biyu a Asibitin Martha Bamaiyi da ke Zuru. Mai
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya bayyana cewa an samu babban ci gaba a tattaunawar da ƙasarsa ke yi da Amurka a Switzerland. Araghchi ya ce an sassauta wasu
Iran ta bayyana cewa an ƙirƙiri wani tsarin sa ido na musamman domin tabbatar da tsagaita wuta a ƙasar Lebanon. Mai magana da yawun tawagar Iran a tattaunawar da ake
Sojojin Najeriya sun kama wasu mata uku da ake zargin suna hada kai da kungiyar ISWAP a karamar hukumar Konduga da ke jihar Borno. Masanin harkokin tsaro a yankin Tafkin
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa Zakaria Garba mai shekara talatin da bakwai hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda hannu da ake zargin yana da shi a
Rundunar sojin Najeriya ta tsare wani jami’inta bayan ya harbi wani abokin aikinsa bisa kuskure a wani sansanin soji da ke jihar Borno. Masanin harkokin tsaro, Zagazola Makama, ya bayyana
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa Safiya Salihu da Halima Abdullahi hukuncin zaman gidan yari bayan sun amsa laifukan da suka shafi ta’addanci. Matan biyu mahaifiya da
Hukumar Kwastam ta Najeriya reshen Apapa a jihar Legas ta kama magungunan da suka lalace da kudinsu ya haura naira biliyan goma sha biyu da kuma hodar iblis ta Cannabis
Daruruwan ’yan Najeriya da suka nemi a dawo da su daga Afirka Ta Kudu bayan hare-haren ƙiyayya ga baƙi na fama da matsaloli sakamakon jinkirin jiragen kwaso da gwamnatin tarayya
Kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra ta IPOB ta sanar da dakatar da ofishin jagoranta Nnamdi Kanu da kuma ofishin Daraktan Radio Biafra. Sanarwar ta fito ne bayan taron shugabannin
Ministan Ayyuka, Dave Umahi, ya ce yana da yakinin cewa Allah zai ci gaba da bai wa Shugaba Bola Tinubu jagoranci har zuwa shekarar dubu biyu da talatin da ɗaya.