Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na yin barci cikin kwanciyar hankali saboda irin ayyukan ci gaba da gwamnatinsa ke aiwatarwa a
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na yin barci cikin kwanciyar hankali saboda irin ayyukan ci gaba da gwamnatinsa ke aiwatarwa a
Jagoran jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Sanata Seriake Dickson, ya ce babu wani rikici a cikin jam’iyyar duk da rade-radin da ake yi. Dickson ya bayyana hakan ne yayin wata
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa kusan ma’aurata ɗari bakwai da ashirin sun kammala gwaje-gwajen lafiya a shirye-shiryen bikin auren gama-gari da gwamnatin jihar ke shirin gudanarwa. Mataimakin
Mutum ɗaya ya rasa ransa yayin da wasu bakwai suka samu raunuka bayan wani bam na hannu (IED) ya fashe a kan hanyar Bagega zuwa Anka da ke Ƙaramar Hukumar
Wasu mahara sun kashe wani jami’in Hukumar Tsaro da Kariya ta Fararen Hula (NSCDC), Ayo Olukotun, tare da yin garkuwa da diyarsa da wasu mazauna garin Odo-Ere, hedikwatar karamar hukumar
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa kasarsa za ta dauki mataki bayan da ya zargi Iran da harbo wani jirgin yakin Apache na Amurka a mashigar Hormuz. Trump ya
Akalla mutane goma ne suka jikkata bayan rikici ya barke tsakanin al’ummomin Chirif Magaji da Chirif Dikko da ke karamar hukumar Rabah a jihar Sokoto kan takaddamar mallakar wata gona.
Sanata Ali Ndume ya danganta nasarorin da yake samu a zaɓe da taimakon Allah da kuma goyon bayan al’ummar mazabarsa, yana mai cewa ba ya cikin mutanen da suke da
Dakarun Hedikwatar Brigade ta 14 na Rundunar Sojin Najeriya da ke aiki ƙarƙashin shirin Operation Eastern Sanity II sun kama mutane uku da ake zargi da safarar makamai a ƙaramar
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ba za ta taɓa mika wuya ga ta’addanci, ƴan bindiga ko duk wata barazana daga masu aikata laifuka ba. Sakon shugaban
Akalla mutane hudu sun mutu yayin da wasu matafiya suka fada hannun masu garkuwa da mutane a wasu hare-hare da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai a Karamar Hukumar
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Edo ta kama wata mata mai suna Uzebor Emmanuel, wadda aka fi sani da “Aza Woman”, bisa zargin yada rahoton karya cewa an yi garkuwa da
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa Isra’ila ba za ta kasance a halin yanzu ba da ba don irin matakan da ya dauka ba, yayin da ya yi watsi
Gwamnan Jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, ya sha alwashin cewa gwamnati da al’ummar jihar ba za su mika wuya ga hare-haren ’yan bindiga ba, yana mai cewa za a ƙara
Kamfanin MRS da ke samun goyon bayan matatar Dangote ya rage farashin man fetur zuwa naira 1318 a kowace lita a gidajen mansa da ke Abuja, matakin da ya sa
Gwamnan Jihar Kebbi, Nasir Idris, ya kai ziyara yankin Dandi domin duba hanyoyin da ruwan sama mai ƙarfi ya lalata, inda ya yi alkawarin cewa gwamnati za ta ɗauki mataki
Shugaban Amurka Donald Trump ya nuna rashin jin daɗinsa kan wani kuduri da Majalisar Wakilan ƙasar ta amince da shi, wanda ke neman takaita ikon shugaban kan batun yaƙin Iran.
Aƙalla mutum shida sun rasa rayukansu a wani mummunan haɗarin mota da ya faru a kan hanyar Girei–Song a jihar Adamawa. Hatsarin ya haɗa motar sojoji da kuma motar haya
Aƙalla mutum ɗaya ya rasa ransa, yayin da wasu sittin da uku suka jikkata bayan wani jirgi mara matuƙi da Iran ake zargi ya kai hari a tashar fasinjoji ta
Gwamnatin Tarayya ta karɓi rahoton kwamitin bincike mai zaman kansa da ya gudanar da bincike kan zarge-zargen cin hanci, azabtarwa, amfani da iko ba daidai ba da sauran laifuka a