An samu ci gaba sosai a fannin tsaro a Bauchi yayin da hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) ta cafke wani likitan jabu Usman Yelwa da ke aiki a babban
An samu ci gaba sosai a fannin tsaro a Bauchi yayin da hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) ta cafke wani likitan jabu Usman Yelwa da ke aiki a babban
Ministan tsaron kasar Chadi da babban sakatare na gwamnatin kasar sun yi murabus a ranar Laraba bayan wasu faifan bidiyo ya nuna su suna lalata. Mai magana da yawun Kebzabo,
Majalisar dattawa ta tabbatar da Ola Olukoyede a matsayin shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC. Bayan haka kuma an tabbatar da nadin
Akalla mutane uku ne aka kashe, yayin da wasu sama da 51 ciki har da wani hakimi aka yi garkuwa da su a wasu sassan jihar Zamfara. Rahotanni sun nuna
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun kashe Dr Stephen Angbas, mamallakin asibitin Lafia-Angbas. Mummunan lamarin ya faru ne da yammacin ranar Talata a
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirinta na fara biyan bashin watanni tara ga masu cin gajiyar shirin N-Power da ke shirin farawa daga watan Nuwamba. Ta bayyana hakan ne a ranar
A ranar Litinin ne sojojin Isra’ila suka ce adadin ƴan ƙassrsu da Hamas ta yi garkuwa da su sun karu zuwa 199 bayan harin da Hamas din ta kai. Wani
A wane al’amari mai ban mamaki musamman duba da al’ada irin ta Malam Bahaushe, wata budurwa mazauniyar Sabuwar Ƙofa da ke Kano ta faɗa lambun soyayya inda ta tare zuwa
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno a ranar Asabar ta yi nasarar ruguje shirin satar wasu taragogin jirgin kasa a tashar jirgin kasa da ke Maiduguri. Wata majiya ta ce jami’an
1. Shinkafa2. Siminti3. Magarin – (Botar Biredi)4. Man Kwantirola5. Man gyada6. Man alayyahu da kayan lambu7. Nama da naman da aka sarrafa8. Kayan lambu da kayan lambun da aka sarrafa9.
Mataimakin shugaban ƙungiyar Hezbollah ya yi fatal da kiraye-kirayen da ake masu na kada su shiga yaƙin da ake gwabzawa tsakanin Gaza da Isra’ila. A cewar Na’im Qassem, ƙungiyarsu a
Jami’ar Sufuri ta Muhammadu Buhari da ke Daura a Jihar Katsina na gab da kaddamar da ayyukanta don fara karatu har zuwa lokacin da Hukumar Kula da Jami’o’i ta kasa
Shugaba Tinubu ya amince da nadin Mista Ola Olukoyede a matsayin Shugaban Hukumar EFCC na tsawon shekaru hudu a matakin farko, har sai an tabbatar a majalisar dattawa. Mista Ola
Rundunar ‘yan sandan jihar Delta ta cafke wani matashi mai suna Sunday Ebube Linus da laifin ƙaryar bacewar ƴaƴan marainansa. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP
Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya, Yakubu Gowon, ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa a kafofin sadarwa cewa Allah ya amsa rasuwa. Wani mataimakinsa Adeyeye Ajayi ne ya bayyana haka
An yi jana’izar mutanen da ƴan ta’adda suka hallaka a Zaria, Jihar Kaduna a Najeriya. Abin dai ya fara gangarowa daga sauran garuruwa zuwa birnin ma Zaria. Allah Ubangiji Ya
Aƙalla mutane shida ne suka samu raunuka daban-daban a lokacin da wata tankar mai ta fashe a ranar Litinin a gidan mai na Sandaji da ke Lafiya a jihar Nasarawa.
Hukumar da ke kula da ‘yan gudun hijira da bakin haure ta kasa ta kaddamar da wasu gidaje sama da 40 da aka kammala saboda ‘yan gudun hijira a Zamfara.
A cewar gwamnatin ƙasar Isra’ila cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafin Facebook sama da Isra’ilawa 600 ne aka kashe tun bayan harin da Falasɗinawa suka kaddamar a ranar
Wani mai tabin hankali ya kai farmaki inda ya kashe mutane takwas tare da raunata wasu da dama a unguwar Kate-Gamji da ke unguwar Libbo a karamar hukumar Shelleng a