Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta cewa tana da hannu a harin bam da ya yi sanadin mutuwar mutane da dama a kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi
Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta cewa tana da hannu a harin bam da ya yi sanadin mutuwar mutane da dama a kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta sanar da kama wani da ake zargin manomin ganyen wiwi ne a jihar Sokoto. Kwamandan hukumar ta NDLEA
Al’ummar Agadasawa a jihar Kano sun shiga cikin mummunan yanayi bayan da wata gobara ta tashi tare da halaka wata mata da ‘ya’yanta uku. Mummunan lamarin da ya jawo juyayin
Ƴan banga sun kashe wani mai garkuwa da mutane mai suna Dogo Oro da ake kyautata zaton yana addabar kananan hukumomin Bunza da Kalgo a jihar Kebbi a kauyen Tunga
Rundunar ‘yan sanda a jihar Ekiti ta kama wani fasto na cocin Christ Apostolic Church, Abiodun Sunday, bisa zargin kashe matarsa. Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jihar Ekiti, DSP Sunday Abutu,
Wata mata ‘yar kasar Uganda, Safina Namukwaya, ‘yar shekaru 70, ta haifi wasu tagwaye – namiji da mace, bayan da suka samu juna biyu ta hanyar maganin hadi, kamar yadda
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Abuja ta kori kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa, Rt. Hon. Ibrahim Balarabe Abdullahi dan jam’iyyar All Progressives Congress a jihar. Kotun ta kori
Wasu masu cin gajiyar shirin gwamnatin tarayya na N-Power a ranar Litinin sun koka kan yadda ake ci gaba da biyan su alawus-alawus din N30,000. Wadanda suka ci gajiyar tallafin
Shugaba Bola Tinubu ya sake nada Malam Mele Kyari a matsayin babban jami’in gudanarwa na kamfanin man fetur na kasa (NNPCL). An bayyana hakan ne a wata sanarwa da mai
Likitocin kula da lafiyar yara sun ce jariran da ke da hakora daya ko biyu a lokacin haihuwa hakan ba baƙon al’amari ba ne. Wannan magana ta kawar da tsoro,
Babban sakataren hukumar kula da ilimin bai daya ta duniya, UBEC, Dakta Hamid Boboyyi ya bayyana a Abuja ranar Litinin cewa Najeriya na da yara sama da miliyan 45 a
Wasu ‘yan bindiga sun sake yin garkuwa da mutane sama da 100 a garuruwan Mutumji, Sabongari Mahuta, Kwanar Dutsi da Unguwar Kawo da ke karamar hukumar Maru a jihar Zamfara
A jiya Lahadi ne wasu magoya bayan gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, suka yi dandazo a harabar wasanni ta Lekan Salami dake birnin Ibadan a jihar Oyo domin gudanar da
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya musanta rahotannin da ke cewa gwamnatinsa ta kashe naira miliyan 400 wajen tafiye-tafiyen gida da waje. Gwamnan ya bayyana rahotannin da suka biyo bayan
Sojojin Najeriya karkashin Operation Safe Haven, OPSH, ta cafke wani da ake zargin ya kashe wasu ma’aurata a kauyen Kwi da ke karamar hukumar Riyom a jihar Filato. Lt.-Kol. Ishaku
Ƴan sanda a jihar Jigawa sun kama wasu mutane hudu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da kuma wani mai kera makamai. Jami’in hulda da jama’a na rundunar,
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayar da umarnin rufe asusun ajiyar kananan hukumomi da na jihar nan take. Wata sanarwa da kwamishinan kudi, Asiwaju Asiru Idris ya fitar ta
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja a ranar Alhamis ta tabbatar da nasarar gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, saɓanin hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zabe ta zarta. Hukumar
Akalla mutane 17 ne suka mutu a wani hatsarin da ya afku a kauyen Takalafia, kan babbar hanyar Yawuri da ke karamar hukumar Magama ta jihar Neja. A cewar wata
Shugaban kwamitin majalisar dattawa kan tsare-tsare da harkokin tattalin arziki, Yahaya Abdullahi, ya ce Najeriya na fuskantar matsalar tattalin arziki mafi muni a tarihin wanzuwarta. Abdullahi, wanda ke wakiltar mazabar