Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) da ta koma kotu domin neman soke umarnin rufe asusun gwamnatin Jihar Osun. Tinubu ya
Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli, ya yi kira ga jami’o’in Najeriya da su inganta tsarin ilimi tare da rungumar sabbin fasahohi, musamman basirar wucin gadi (AI). Sarkin ya bayyana
Jami’an tsaro da suka haɗa da sojoji, yan sanda,sojan ruwa, da kuma yan bijilante sun samu nasarar kubutar da mutanen da basu gaza 16 baa da aka yi garkuwa da
Aƙalla mutum 22 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu kusan 40 suka samu raunuka sakamakon taho-mu-gama tsakanin motocin bas biyu a kusa da Madawa, kudancin Nijar. Ma’aikatar Sufuri ta
Yara uku sun mutu, yayin da wani yaro guda ke kwance cikin mawuyacin hali a asibiti bayan an tsince su a gidan wata mai maganin gargajiya a ƙauyen Umuoduba, Ƙaramar
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) da ta koma kotu domin neman soke umarnin rufe asusun gwamnatin Jihar Osun. Tinubu ya
Mutane biyu aka kashe a yayin da wani mutum guda ya samu rauni a wasu hare-hare da aka kan wasu al’ummomi dake ƙaramar hukumar Riyom ta jihar Filato. Mai magana
Jami’an tsaro da suka haɗa da sojoji, yan sanda,sojan ruwa, da kuma yan bijilante sun samu nasarar kubutar da mutanen da basu gaza 16 baa da aka yi garkuwa da
Omoyele Sowore ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyar AAC ya ce zai dawo da tallafin man fetur matukar aka zabe shi shugaban ƙasa a zaben 2027. Da yake magana lokacin

Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya kaddamar da wasu hanyoyi 18 da gwamnatin Jihar Bauchi ta kammala ginawa a cikin birnin Bauchi, kan kuɗi Naira biliyan 58.7. Jonathan, wanda ya
Rundunar sojan saman Najeriya ta ce dakarun ta dake aiki karkashin rundunar Operation Hadin Kai sun kai wani farmaki ta sama da ya kashe mayakan kungiyar ISWAP da dama a

An gudanar da jana’izar mutum 16 da ake zargin wasu ’yan bindiga ne suka kashe a ƙauyen Efeyi, da ke jihar Benue, a ranar 8 ga Agusta. Rahotanni sun ce