Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta musanta rahotannin da ke cewa tsohon ɗan takararta na shugaban ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, na tattaunawa da jam’iyyar All Progressives Congress (APC)
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta musanta rahotannin da ke cewa tsohon ɗan takararta na shugaban ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, na tattaunawa da jam’iyyar All Progressives Congress (APC)
Rundunar ƴan sandan jihar Ebonyi ta ce jami’anta sun kama Anya Baron-Ogbonnia jami’in gudanarwar cibiyar Amasiri Development Center dake Afikpo da kuma wasu sarakunan gargajiya biyu kan kisan mutane huɗu
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi wata ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdulaziz Yari a birnin tarayya Abuja. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa ganawar
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta kasa, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar SSCE ta musamman ta shekarar 2025, inda dalibai 68,166 daga cikin 96,979 suka samu kiredit biyar ciki
Wata mata mai rauni, Tamara Logan, ta kashe kanta bayan da ta samu wasika da ke nuna an rage mata kudin fansho da alawus, lamarin da daga bisani aka gano
Rundunar yan sandan jihar Kogi ta ce jami’an ta sun samu nasarar kuɓutar da wasu fasinjoji huɗu daga hannun masu garkuwar da mutane bayan da aka yi awon gaba da
Peter Obi tsohon ɗan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyar LP ya sake bayyana aniyarsa ta sake tsayawa takara a zaben shekarar 2027. Obi ya fadi haka ne a lokacin
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar wani matashi ɗan Najeriya da ya tafi fagen yaƙi a ƙasar Rasha, inda ya rasa ransa yayin artabu. Bayanan da aka samu sun nuna cewa
Rahotanni daga Kano sun bayyana cewa wuta ta tashi a Kasuwar Singa dake kan Titin Bello, inda hakan ya jefa ‘yan kasuwa da mazauna unguwar cikin zaman dar-dar. Bisa ga
Al’ummar Zariya na cikin jimami sakamakon rasuwar fitaccen malamin addini, Sheikh Usman Kusfa, wanda aka fi sani da Sheikh Rigi-Rigi. An sanar cewa malamin ya rasu bayan ya sha fama
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya bayan ziyarar aiki da ya kai kasar Turkiyya. Jirgin da ya dauko shugaban kasar ya sauka a filin jirgin saman Nnamdi
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya wakilci Shugaba Bola Tinubu wajen karɓar Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, da magoya bayansa zuwa jam’iyyar APC a hukumance. Bikin karɓar gwamnan ya gudana
Wani da ake zargi da kwacen waya ya samu munanan raunuka bayan wasu matasa sun kai masa hari a unguwar Dorayi da ke Jihar Kano. Rahotanni sun nuna cewa lamarin
Akalla mutane hudu sun rasa rayukansu a daren ranar Alhamis bayan ’yan bindiga sun kai hari kauyen Gwargwaba da ke gundumar Nahuce a karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara. Rahotanni
Babbar kotun tarayya dake Ibadan babban birnin jihar Oyo ta soke babban taron jam’iyyar PDP da aka yi ranar 15 ga watan Nuwamba a jihar inda aka zaɓi sababbin shugabannin
Rundunar ’yan sandan Jihar Osun ta tabbatar da cafke mutane hudu bisa zargin hannu a mutuwar wani mai ibada a masallaci, Hameed Najeem, a birnin Osogbo. Rahotanni sun bayyana cewa
Daruruwan magoya baya sun hallara a Filin Jirgin Sama na Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi a ranar Alhamis domin tarbar Kwamishinan Kuɗi na jihar, Dokta Yakubu Adamu, bayan
Wata babbar kotun tarayya dake birnin tarayya Abuja ta bawa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello izinin tafiya aikin Umrah a kasar Saudiyya. Emeka Nwite alkalin da ya jagoranci zaman
Gwamnatin Tarayya ta amince da gina Layin Dogon Kasa na Birnin Kano da zai lakume kudi Naira tiriliyan daya, wani babban aiki da ake sa ran zai sauya harkar sufuri
Sanata Abdul Ahmed Ningi, mai wakiltar Bauchi ta Tsakiya, ya nuna damuwa kan hare-haren saman da Amurka ta kai kan wuraren ‘yan ta’adda a Jihar Sokoto ba tare da neman