Akalla fararen hula biyu aka ruwaito an kashe bayan da wani jirgin yaki ya bude wuta kan jama’ar gari a kauyen Kurgi dake karamar hukumar Mariga ta jihar Niger. Lamarin
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Akalla fararen hula biyu aka ruwaito an kashe bayan da wani jirgin yaki ya bude wuta kan jama’ar gari a kauyen Kurgi dake karamar hukumar Mariga ta jihar Niger. Lamarin
An kashe wani soja mai muƙamin manjo a Rundunar Sojan Najeriya biyo bayan wani harin kwanton bauna da mayakan ISWAP su ka kai kan dakarun soja dake aikin sintiri a
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da cafke wani matashi mai shekara 25, Ididiong James, bisa zargin dukan mahaifiyarsa tare da mallakar bindigar Beretta ta Ingila da harsasai takwas.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar ’yan sanda uku bayan wani hari da ake zargin ’yan bindiga ne suka kai musu a Ƙaramar Hukumar Bakori. Mai magana
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, na cikin koshin lafiya bayan tuntuɓen da ya yi a yau Talata yayin wata faretin tarba da aka shirya masa a fadar shugaban Turkiyya da
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya reshen jihar Zamfara, ta musanta jita-jitar da ke cewa an yi wa riƙaƙƙen ɗanbindiga Bello Turji rajista a matsayin mamban jam’iyyar. Sakataren yaɗa labarai
Hukumomin tsaron Najeriya sun bayyana cewa sun samu wasu jami’an soji da laifin yunkurin kifar da gwamnati a shekarar da ta gabata. Wata sanarwa da shalkwatar tsaron ƙasa ta fitar
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da rahotannin da ke yawo a kafafen yada labarai da ke cewa ana shirin sauya Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, a matsayin
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kama Hauwa Abdulaziz wata mata mai shekaru 65 wacce ake zargi da yiwa mayakan Boko Haram safarar miyagun kwayoyi a jihar Borno. An
A ranar Litinin ake sa ran shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai tafi ƙasar Turkiyya a wata ziyarar aiki da zai kai kasar. A wata sanarwa da aka fitar ranar
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai koma jam’iyyar APC a ranar Litinin, 26 ga Janairu, 2026, bayan ficewarsa daga jam’iyyar NNPP. Wata sanarwa da mai magana da yawunsa,
Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ta’adda shida tare da ceto wata yarinya da aka sace a karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara. Aikin sojan ya gudana ne a dajin Sububu
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta sanar da kama wata ’yar kasar Brazil mai shekaru 30, Ingrid Rosa Benevides, a Filin Jirgin Sama na Nnamdi
Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da su daina yin kalaman batanci ko tayar da hankali kan jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Daraktan
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya dawo gida birnin tarayya Abuja bayan ya shafe kusan mako guda a kasashen Guinea Conarkry da kuma Switzerland. Shettima ya sauka a filin jirgin
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana dalilin da ya sa ya yanke shawarar komawa makaranta domin karatun dokar shari’a. Sarkin ya yi wannan bayani ne yayin da
Tsohon shugaban kwamitin shugaban ƙasa kan gyaran harkokin fansho, Abdulrashid Maina ya fito daga gidan gyaran hali bayan ɗaurin shekaru takwas da aka yi masa. Maina ya shafe shekaru a
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya gana da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ranar Alhamis a fadar Aso Rock dake Abuja. Makinde ya isa fadar shugaban kasar ne jim kadan
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kama wasu mutane biyu da ke safarar bindiga inda suka gano makamai da kuma harsashi a tare da su a jihar Taraba. An samu nasarar
Ana ci gaba da zaman ɗar-ɗar a garuruwan Kauran Fawa da Unguwar Jika, da wasu yankuna a ƙaramar hukumar Ɗan Dume ta Jihar Katsina, bayan wani hari da ake zargin