Gwamnan jihar Zamfara ya yi barazanar cewa ba za a yi zaben fidda gwani ba na APC a jiharsa har sai an bi ka’idar da suka sani. An dai samu
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Gwamnan jihar Zamfara ya yi barazanar cewa ba za a yi zaben fidda gwani ba na APC a jiharsa har sai an bi ka’idar da suka sani. An dai samu
Kiraye-kirayen ya biyo bayan wata hatsaniya ne a wasu unguwannin cikin kwaryar Jos, wanda ya kai ga rasa rayuka da kona gidaje da ya zuwa yanzu ba a tantance ba.
Magoya bayan gwamnan jihar Lagos, Akinwumi Ambode sun gudanar da wata zanga-zangar lumana domin nuna goyonsu kan takarar gwamnan a karo na biyu. Masu zanga-zanga sun dage kan cewa dole
Wani abun fashewa da ake kyautata zaton nakiya ce ta fashe yan mitoci kadan daga ofishin sakatariyar jam’iyar APC ta jihar Rivers dake birnin Fatakwal. Hakan ya haifar da zaman
Kungiyar kwadagon Najeriya ta dakatar da yajin aikin gama garin da take yi don menan karin albahi. Shugaban kungiyar Ayuba Wabba ne ya sanar da dakatar da yajin aikin a
A cigaba da manufofin sa na ganin harkokin ilimi na bunkasa,musamman ma mata da matasa masu hali da talakawa sun samu ilimi a kasar Bauchi, Mai Martaba Sarkin Bauchi Injiniya
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasar Indonesia ta ce a kalla mutum 832 ne suka rasa rayukansu sakamakon mummunar girgizar kasa da bala’in tsunami da ya afkawa tsibirin Sulawesi
Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce tana bibiyar wadanda suka yi garkuwa da wasu masu hakar ma’adanai 16 a kokarin da take na kubutar da su. Mai magana da yawun
Jam’iyyar APC mai mulki a Nigeria ta sake tsaida shugaba Muhammadu Buhari a matsayin dan takarar ta a zaben shekara mai zuwa, da za a yi a watan junairu. Wannan
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya na gudanar da zaben fitar da ‘yan takara na gwamnonin jihohi. APC na gudanar da zaben ne ranar Lahadi a sassan jihohin Najeriya domin tsayar
A ranar Lahadi mai zuwa ne za a yi zaben fidda gwana na ‘yan takarar gwamna a jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya. Jam’iyyar dai ta fitar da jerin sunayen
Gwamnatin jihar Plataeu ta saka dokar hana fita a kananan hukumomin Jos ta arewa da kuma Jos ta kudu biyo bayan harin da ya faru wanda ya jawo asarar rayuka
Jirage biyu mallakin rundunar sojan saman Najeriya sun yi hatsari a Katampe wani gari dake kusa da Abuja. Wata majiya ta shedawa jaridar The Cable cewa sun yi hatsarin ne
Hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Borno ta ce ta gano kudin jabu da yawansu ya kai dalar Amurika 144,000 a wani gida da ba a kammala ba a
Mutane da yawa ne ake fargabar sun mutu a wajen titin Rukuba dake kusa da birnin Jos bayan da wani hari da aka kai da daddare ya jawo harin ramuwar
Unilever ya ce ya na bai wa ma’aikatansa duk wani taimako da suke bukata Wasu ma’aikata su 10 a Kenya sun shigar da karar kamfanin Unilever na Burtaniya da Holland
WASHINGTON, DC — Alhaji Isa Sanusi Bayero wanda aka fi sani da Isa Pilot, ya kwashe shekaru da dama yana aikin tukin jirgin sama gabanin ya zama sakataren sarkin Kano
Hakkin mallakar hoto James Yaingeluo Wani jirgin fasinja ya fado daga sama a teku kusa da filin jirgin sama na Chuuk International Airport na Micronesia bayan da ya kasa sauka.
Yanzu haka dai ma’aikatu da hukumomin gwamnatin jiha dana tarayya kana da makarantu da asibitoci da galibin kamfanoni masu zaman kansu sun kasance a rufe a birni Kano da kewayen.
‘ Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun gwabza kazamin fada da mayakan Boko Haram a ranar Laraba, lokacin da ‘yan ta-da-kayar-bayan suka yi yunkurin kutsa wa garin Gashigar a