Karanta sunayen ‘yan takarar gwamna na APC a jihohin Najeriya

Tutar Jami'iyyar APC

A ranar Lahadi mai zuwa ne za a yi zaben fidda gwana na ‘yan takarar gwamna a jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya.

Jam’iyyar dai ta fitar da jerin sunayen mutanen da ta tantance masu son tsayawa takarar gwamna a jihohin kasar, sai dai akwai wadanda ba a kammala tantancewa ba, ciki har da ministocin Shugaba Buhari biyu.

Ministocin sun hada da Barista Adebayo Shittu na ma’aikatar sadarwa wanda ke takarar gwamnan jihar Oyo da kuma Aisha Jummai Alhassan ministar mata, wacce ke takarar gwamnan jihar Taraba.

Ga jerin sunayen ‘yan takarar da matsayin tantancewarsu

KUDU MASO KUDU

Jihar Akwa Ibom

  • H.E. Obong Nsima Ekere
  • Sen. John Akpan Udoedeghe, Phd
  • Dan Abia, Esq.
  • Dr. Edet Okon Efretui

Jihar Delta

  • Farfesa Pat Utomi
  • Dr. Cairo Ojugbo
  • Rt. (Hon.) Victor Ochei, Esq.
  • Cif Great Ovdje Ogboru
  • Cif Osiobe Eric Okotie (Ba a tantance ba)

Jihar Cross River

  • Pastor Usani Uguru Usani
  • Sanata John Owan Enoh
  • Cif Edem Duke
  • John Upan Odey
  • Farfesa Nyong Eyo

Jihar Rivers

  • Tonye Cole
  • Sanata Magnus Ngei Abe
  • Dumo Lulu Briggs
  • Dr. Dawari George

KUDU MASO GABAS

Jihar Abia

  • Dr. Uche Ogah, OON
  • High Chief Ikechi Emenike
  • H.E. Comrade Chris Akomas
  • Rt. Hon. Martins Azubuike, Esq.
  • Barr. Friday Nwosu, Esq.
  • Prince Amb. Okey Emuchay
  • Prince Paul Ikonne

Jihar Ebonyi

  • Sen. Sunny Ogbuoji
  • Arc. Dr. Edward Nkweagu
  • Sen. Emmanuel Agboti
  • Obasi Ogbonnaya Obasi
  • Hon. Kelechi Chima
  • Engr. Paul Okorie
  • Comrade Christain
  • Cif Austine Igwe Edeze
  • Farfesa Benard Odoh

Jihar Enugu

  • Sen. Ayogu Eze
  • Barr. Ifeanyi Nwaoga, Esq.
  • Akubue Augustine
  • Ben Eche
  • Barr. George Ogara, Esq.
  • Barr. Ejikeme Ugwu, Esq (Ba a tantance ba)

Jihar Imo

  • Sen. Hope Uzodinma
  • Hon. Uche Nwosu
  • H.E. Prince Eze Madumere
  • Sir Jude Ejiogu
  • Barr. Chima Anozie
  • Dr. Chris Emenike Nlemoha
  • Sir Eche George Ezenna
  • Chukwudi Celestine Ololo
  • Air Commodore Peter Gbujie

KUDU MASO YAMMA

Jihar Legas

  • H.E. Akinwunmi Ambode
  • Dr. Kadir Obafemi Hamzat
  • Jide Sanya-Olu

Jihar Oyo

  • Niyi Akintola, SAN
  • H.E. Christopher Alao Akala
  • Joseph Olasunkanmi Tegbe
  • Dr. Olusola Ayandele, PhD
  • Dr. Owolabi Babalola
  • Dr. Azeez Popoola Adeduntun
  • Adebayo Adekola Adelabu
  • Hon. Barr. Adebayo Shittu, Esq (Ba a tantance shi ba saboda rashin takardar hidimar kasa.)

Jihar Ogun

  • Jimi Lawal
  • Dapo Abiodun
  • Hon. Bimbo Abiodun
  • H.E. Sen. Adegbenga Kaka
  • Hon. Kunle Akinlade
  • Abayomi Semako Koroto Hunye

AREWA MASO YAMMA

Jihar Jigawa

  • Alh. Abubakar Badaru
  • Alh. Hashim Ubale

Jihar Katsina

  • Aminu Masari
  • Abubakar Ismaila Isa
  • Garba Sani Dankani
  • Alhaji Atiku Bagudu
  • Ibrahim Mohammed Mera(Ba a tantance ba)

Jihar Sokoto

  • Abbakar Abdullahi Gumbi
  • Hon. Farouk Malami Yabo
  • Ahmed Aliyu
  • Sanata Abubakar Umar Gada

Jihar Zamfara

  • Dauda Lawal
  • Mukhtar Idris Shehu
  • Birgediya Janar Mansur Ali
  • Ustaz Ibrahim Mohammed Wakala
  • Sanata Kabiru Marafa
  • Mahmuda Aliyu Shinkafi
  • Hon. Aminu Sani Jaji
  • Engr. Abubakar Magaji
  • Mohammed Sagir Hamidu

AREWA TA TSAKIYA

Jihar Binuwai

  • Dr. Emmanuel Jime
  • Titus T. Zam
  • Akange Audu
  • Arc. Aema Achado
  • Benjamin Tilley Adanyi
  • Micheal Iordye

Jihar Nasarawa

  • Sule Audu
  • Silas Agara
  • Aliyu Wadada
  • Zakari Idde
  • Hassan M. Liman, SAN
  • Mohammed Musa Maikaya
  • Arc. Shehu Tukur
  • Dauda Shuaibu Kigbu
  • Dr. James Angbazo
  • Hon. Jafar Mohammed Ibrahim
  • Danladi Envulu-Anza Halilu (Ba tantance ba)

Jihar Niger

  • Alh. Sani Bello
  • Abubakar Mamma Jiya Ma’aji (Ba a tantance shi ba)

Jihar Filato

  • Simon Lalong, Esq. An tantance

AREWA MASO GABAS

Jihar Adamawa

  • Sen. Mohammed Jibrilla
  • Nuhu Ribadu
  • Mahmood Halilu Ahmed

Jihar Bauchi

  • Mohammed Abdullahi Abubakar
  • Dr. Ali Pate
  • Captain Bala Jibrin
  • Dr. Yakubu Lame

Jihar Borno

  • Kashim Imam
  • Farfesa Babagana Umaru
  • Gambo Lawan
  • Mustapha Baba Shehu
  • Hon. Umaru Kumalia
  • Muhammad Aba Lima
  • Barista Kaka Shehu Lawan, Esq.
  • Adamu Dibal
  • Mustapha Fannarambe
  • Mohammed Jafaru
  • Sen. Baba Kaka Bashir Garba
  • Mohammed Makinta
  • Hon. Babagana Tijjani
  • Adamu Alhaji Lawan
  • Mai Sherrif
  • Hon. Abba Jato
  • Attom Magira Tom
  • Umar Alkali
  • Baba Ahmed Jidda
  • Idris Mamman Gatumbwa
  • Sen. Abubakar Kyari

Jihar Gombe

  • Mohammed Jibrin Barde
  • Hon. Ibrahim Dasuki Jalo
  • Mohammadu Inuwa Yahaya
  • Kamisu Ahmed Mailan
  • Umaru Kwairanga
  • Abubakar Muazu Hassan
  • Umar Farouk Musa
  • Sen. Idris Audu Umar
  • Aliyu Haidar Abubakar

Jihar Taraba

  • Sani Abubakar Danladi
  • Sen. Joel Danlami Ikenya
  • Garba Umar-UTC
  • Farfesa Mohammed Sanni Yahaya
  • Comrade Bobboi Bala Kaigama
  • Aliyu Omar
  • Cif Ezekiel Afunkuyo
  • Cif David Sabo Kente
  • Mohammed Tumba Ibrahim
  • Barista Kabiru Umaru
  • Aliyu Omar
  • Sen. Hajia Aisha Alhassan(Ba a tantance ta ba)

Jihar Yobe

  • Hon. Mai Mala Buni
  • Umar Ali Kromchi
  • Hon. Sidi Yakubu
  • Ali Kolomi
  • Ibrahim Mohammed Bomai (Ya janye).

More News

Kamfanin Maltina ya karrama malamin da ya zama gwarzon shekara

Esomnofu Ifechukwu daga makarantar Crown Grace, Mararaba, jihar Nasarawa, ya zama zakaran gasar Maltina Teacher of the Year karo na 10 a babban taron...

Gwamnatin Enugu ta bayyana dalilin sanya haraji kan gawar mutane

Gwamnatin Jihar Enugu a ranar Lahadi tayi ƙarin haske kan matakin da ta ɗauka kan sanya haraji akan gawar mutane dake ajiye a ɗakin...

ÆŠan tsohon gwamnan Kaduna Ahmad Makarfi ya rasu a hatsarin mota

Faisal Makarfi dan gidan tsohon gwamnan jihar Kaduna Ahmad Muhammad Makarfi ya rasu. Faisal ya rasu a wani hatsarin mota da ya faru akan hanyar...

Ƴan sanda sun kama mutane 6 da ake zargi da kisan kai da fashi da makami a Gombe

Rundunar ƴan sandan jihar Gombe ta ce a cikin mako guda  jami'an ta sun kama wasu mutane 6 da ake zargi da aikata fashi...