All stories tagged :
Hausa
Featured
Shugabancin jam’iyyar PDP tsagin Wike ya kira taron gaggawa
Tsagin jam'iyar PDP dake samun goyon bayan tsohon gwamnan jihar Ribas kuma ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya kira wani taron gaggawa na shugabannin jam'iyar da kuma kwamitin amintattun jam'iyar ta PDP.
Abdulrahaman Muhammad shugaban PDP na tsagin shi ne ya kira taron da zai gudana a hedkwatar jam'iyar...
















