Dakarun Najeriya, karkashin jagorancin Garizon kwamanda, runduna ta uku dake birnin Jos, Birgediya Janar Ibrahim Muhammad, ya ce binciken da suka fara gudanarwa na nuni da cewar an gano motar
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Dakarun Najeriya, karkashin jagorancin Garizon kwamanda, runduna ta uku dake birnin Jos, Birgediya Janar Ibrahim Muhammad, ya ce binciken da suka fara gudanarwa na nuni da cewar an gano motar
Ruwan sama ba kakkautawa ya raba daruruwan mutane da gidajensu a wasu unguwanni dake wajen birnin Kaduna. Gidaje da dama ne
Ministan lafiya Farfesa Isaac Adewale ya ziyarci, Abubakar Duduwale mutumin da ya yi tattaki daga Yola zuwa Abuja domin halartar bikin
‘Yan majalisar dokoki a Najeriya sun gabatar da wani sabon kudurin doka da nufin bai wa Jakuna kariya daga safarar su da ake yi zuwa kasashen ketare. A jiya majalisar