An gudanar da jana’izar tsohon shugaban majalisar wakilai ta tarayya Hon. Ghali Umar Na’Abba a fadar filin kofar kudu dake fadar qmai martaba sarkin Kano. Dubban mutane da suka hada
An gudanar da jana’izar tsohon shugaban majalisar wakilai ta tarayya Hon. Ghali Umar Na’Abba a fadar filin kofar kudu dake fadar qmai martaba sarkin Kano. Dubban mutane da suka hada
Rahotannin fa ke fitowa daga Arewacin Najeriya na nuna cewa Allah ya yi wa tsohon Kakakin Majalisar Wakilan Nijeriya Ghali Umar Na’Abba rasuwa. Bayanai daga iyalansa sun ce ya rasu
Rahotanni da suke fitowa daga Jihar Filato na nuna cewa an kashe mutane sama da 100. Gwamna Mutfwang ya ce hare-haren ba su da tushe balle makama kuma an dora
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa sun kama wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne. Mataimakin jami’in hulda da jama’a na rundunar, ASP Abubakar Isah, ya
Babban bankin Najeriya, CBN, ya gargadi ‘yan Najeriya da su yi hattara da kudaden Naira na bogi da ke yawo ba bisa ka’ida ba. Wannan gargadi na kunshe ne a
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin shugaban kasa na samar da motoci masu amfani da iskar gas ta CNG. Shirin an samar da shi ne domin rage raɗaɗin cire tallafin
Hukumar NDLEA dake yaki da hana sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi ta kama wani ɗan kasuwa, Sherif Egbo mai shekaru 40 a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja
Gwamnatin jihar Kogi ta ce jami’an tsaro sun dakile wani yunkurin kashe gwamnan jihar Yahaya Bello a kan hanyarsa ta zuwa wani aiki daga Lokoja zuwa Abuja. Sanarwar da kwamishinan
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirinta na fara biyan bashin watanni tara ga masu cin gajiyar shirin N-Power da ke shirin farawa daga watan Nuwamba. Ta bayyana hakan ne a ranar
Mayaƙan ISWAP sun kashe Gana Alhaji Ali kwamandan Boko dake lura da Sambisa da yankin Gwoza a tsaunukan Gwoza. Wasu majiyoyi dake jami’an tsaro sun ce Ali na daga cikin
Mayakan Boko Haram sun kashe manoma 10 tare da yin garkuwa da wasu da dama a karamar hukumar Mafa da ke jihar Borno. Baya ga wannan harin da aka kai
Yan sanda a jihar Edo sun kama wani mutum mai suna, Salami Anedu ɗan shekara 21 kan zargin kashe matarsa sakamakon saɓani sa suka samu akan abinci. Mutumin da ake
A yau Alhamis ne za a yi jana’izar babban malamin addinin Musulunci Sheikh Abubakar Giro Argungu wanda ya rasu a jiya Laraba. An sanar da cewa jana’izar za ta kasance
Gwamna Umar Namadi ya amince da biyan kudin rijistar ɗaliban Jhar Jigawa wadanda suke karatun digiri daban-daban a Jami’ar Tarayya, Dutse FUD, Jami’ar Bayero, Kano (BUK), Jami’ar Fasaha ta Jihar
Matafiya da basu gaza shida ba ne aka bada rahoton sun mutu bayan da wani jirgin ruwan fasinja ya nutse a kogin Zamare a karamar hukumar Agwara ta jihar Niger.
Shugaban jam’iyar APC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya gana da Alhaji Mujahid Dokubo Asari shugaban kungiyar ceto al’ummar yankin Niger Delta. Dokubo ya taya
Yan bindiga sun sako sauran manoma 56 da suka yi garkuwa da su daga kauyen Adunu dake kusa da kauyukan dake karamar hukumar Paikoro ta jihar Niger bayan sun shafe
Sojojin bataliya ta 81 na rundunar Operation Hadin Kai sun ceto daya daga cikin yan matan Chibok da aka yi garkuwa da ita a shekarar 2014. A cikin watan Afirilun
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani, ya sanar da rage kudin makaranta na dukkanin manyan makarantun jihar. Gwamnan ya sanar da haka a lokacin wani taro da yan jarida a
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na duba yiyuwar dawo da tallafin mai na wucin gadi a yayin da farashin mai da kuma na dalar Amurka ke cigaba da karuwa. Wasu