Shugaban Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK), Farfesa Sagir Adamu- Abbas, ya bayyana cewa cibiyar ta bullo da tsarin samar da aikin yi ga dalibai. Adamu-Abbas ya ce jami’ar ta
Shugaban Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK), Farfesa Sagir Adamu- Abbas, ya bayyana cewa cibiyar ta bullo da tsarin samar da aikin yi ga dalibai. Adamu-Abbas ya ce jami’ar ta
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane uku da ake zargi da kashe wani dan sanda mai suna Bala Magaji a ranar 25 ga Yuli, 2023. Jami’in hulda
Gwamnatin jihar Kwara ta karbi motocin tirela biyu cike da shinkafa buhu 1200 daga gwamnatin tarayya. Buhunan shinkafar wani bangare ne na kokarin gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na
Gwamnatin Jamus ta yi wani kakkausan gargadi ga masu juyin mulkin jamhuriyar Nijar da kada su yi wani abu ga shugaba Mohamed Bazoum da ake tsare da shi. Kakakin ma’aikatar
Faransa ta shirya kwashe Faransawa da wasu ‘yan kasashen Turai daga Nijar a ranar Talata, kwanaki shida bayan juyin mulkin da ya hambarar da gwamnatin Bazoum. A ranar 26 ga
Kungiyar kwadago ta ce za ta gudanar da zanga-zangar da ta shirya yi a fadin kasar ranar Laraba duk da bayani game da shirin cire tallafin da shugaban kasa Bola
An samu yamutsi a harabar babbar kotun tarayya dake Ikoyi a jihar Lagos bayan da jami’an tsaron DSS suka yi kokarin kwace, Godwin Emefiele tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN
Gwamnatin jihar Borno ta ce an kammala shirye-shiryen bayar da tallafin karatu na musamman ga dalibai marasa galihu da ke karatun aikin jinya da ungozoma. Babban sakataren hukumar bayar da
A cigaba da shari’ar zaben gwamnan jihar Kano jami’in jam’iyar APC mai karbar sakamakon zaben gwamnan, Rabiu Sulaiman Bichi ya ce ɗan takarar gwamna a ƙarkashin jam’iyar APC, Nasiru Yusuf
Daruruwan masu zanga-zanga sun bazama kan titunan jihar Kano inda suke nuna adawa kan rushe gine-gine da gwamnatin jihar ta ke yi. Gwamnatin jihar Kano ta rushe gine-gine da dama
An lalata tsarin hada-hadar kudi na Najeriya a karkashin gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele, wanda aka dakatar, in ji shugaba Bola Tinubu a ranar Juma’a a birnin Paris. Shugaban
Hukumar shirya jarrabawar Afirka ta Yamma ta tsare wasu jami’an makarantu 20 da ke da alaka da jarabawar kammala manyan makarantu a yammacin Afirka Kamen dai an yi shi ne
Wasu daga cikin sabbin gwamnoni da suka kama aiki a ranar 29 ga watan Mayu da kuma wasu da suka sauka a ranar sun kai wa tsohon shugaban ƙasa, Muhammad
Biyo bayan gayyatar da gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai ya yi masa tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da wasu ayyuka a birnin Kaduna. Ayyukan da
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya samu girmamawa bayan an nada shi a matsayin uban Jami’ar Calabar da ke Jihar Cross River. Freedom Radio Kano ya wallafa
Wani mai hasashen yanayi a Najeriya Alhaji Adamu Katakore ya faɗa cewa za yau Alhamis za a samu ruwan sama a wasu garuruwan jihar Adamawa. A cewarsa, garuruwan sun hada
Gombe State Governor, Muhammadu Yahaya, has announced the dissolution of his cabinet, instructing all appointees to submit comprehensive handover notes before Wednesday, April 19, 2023. The directive was detailed in
An sako Farfesa Onje Gye Wado tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa wanda aka yi garkuwa da shi ranar Alhamis da daddare bayan da aka biya naira miliyan 4 a matsayin
A farmer, Mr. Adewumi Babatunde, has been kidnapped on his way from his farm in Omu-Ekiti, Oye Local government. Mr. Babatunde was abducted yesterday afternoon between Omu and Ayede-Ekiti. Confirming