Wasu gwamnoni tsofaffi da sababbi sun ziyarci Buhari a Daura

Wasu daga cikin sabbin gwamnoni da suka kama aiki a ranar 29 ga watan Mayu da kuma wasu da suka sauka a ranar sun kai wa tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ziyara a gidansa dake Daura a jihar Katsina.

A cikin wata sanarwa da Garba Shehu ya fitar ya ce gwamnonin sun kai ziyarar ne domin godewa tsohon shugaban kasar.

Buhari ya gode ma su bisa ziyarar kana ya kuma tunatar da su irin nauyin da yake kansu.

More News

Sojojin Nijeriya sun hallaka ‘yan ta’adda 191 tare da kama 184

Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana hakan ne a wata sanarwa wacce aka fitar bayan wani taron manema labarai da rundunar ta yi a Abuja...

Farashin gangar ɗanyen man fetur ya ƙaru zuwa $97

Farashin É—anyen man fetur ya karu sosai a ranar Alhamis inda aka rika sayar da kowacce ganga kan dalar Amurka $97. Farashin man nau'in Brent...

Kungiyar ƙwadago ta NLC ta dage kan tsunduma yajin aiki

Kungiyar ƙwadago ta NLC ta ce babu wata yarjejeniya da ta shiga da gwamnatin tarayya domin ta dakatar da shiga yajin aikin sai baba...

Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun ranar samun yancin kan Najeriya

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 2 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar da Najeriya ta samu yan cin...