Hoto:Kwankwaso Ya kaddamar da wasu ayyuka a Kaduna

Biyo bayan gayyatar da gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai ya yi masa tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da wasu ayyuka a birnin Kaduna.

Ayyukan da ya kaddamar sun haɗa da kasuwa da kuma tituna da gwamna El-Rufai ya samar.

More News

Tinubu Ya Kaddamar da Motocin Gas da Wutar Lantarki guda 107 a Borno

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da motoci masu aiki da gas da wutar lantarki guda 107 a birnin Maiduguri na Jihar Borno Da yake...

CBN Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Ake Samun Karancin Takardun Kuɗin Naira

Babban Bankin Najeriya CBN ya bayyana dalilin da ya sa ake samun karancin takardun kuɗin naira a faɗin kasa baki ɗaya. Hakan na zuwa ne...

Ƴan Majalisar Dokokin jihar Rivers 27 Sun Koma Jam’iyar APC

Yan majalisar dokokin jihar Rivers 27 ne cikin 32 suka sauya sheka daga jam'iyar PDP mai mulkin jihar ya zuwa jam'iyar adawa ta APC. Ƴan...

Ana zargin matashi da kashe mahaifiyarsa da ƴar’uwarsa

Rundunar ‘yan sandan jihar Enugu ta tabbatar da cafke wani matashi da ake zargin ya kashe mahaifiyarsa, Misis Charity Orji da ‘yar uwar sa,...