A ranar Talata aka shirya shugaban ƙasa, Muhammad Buhari zai tafi kasar Saudiyya domin ziyarar aiki. A wata sanarwa da aka fitar ranar Litinin mai dauke da sahannun mai magana
A ranar Talata aka shirya shugaban ƙasa, Muhammad Buhari zai tafi kasar Saudiyya domin ziyarar aiki. A wata sanarwa da aka fitar ranar Litinin mai dauke da sahannun mai magana
An sako Farfesa Onje Gye Wado tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa wanda aka yi garkuwa da shi ranar Alhamis da daddare bayan da aka biya naira miliyan 4 a matsayin
An sake sace wani fitaccen basaraken gargajiya da wasu yan bindiga suka yi a jihar Filato. Mai martaba, Sunday Dajep shi ne hakimin gundumar Chip da kabilar Mhiship suke zaune
Jami’an rundunar sojan Najeriya ta Operation Hadin Kai sun kai farmaki kan wata maboyar yan Boko Haram dake surkukin dajin Sambisa a karamar hukumar Bama ta jihar Borno inda suka
An samu tashin tarzoma akan babbar hanyar Apapa-Oshodi dake birnin Lagos bayan da aka zargi yan Okada da kashe wani ɗan sanda. Akalla bindigogi uku mallakar yan sandan ake zargin
Yan bindiga sun kashe, Jacob Wodi Hulobu Faston cocin Living Faith dake Aloko-Oganenigu dake ƙaramar hukumar Dekija a jihar Kogi. Wasu yan bindiga ne da ba a san ko su
Rundunar sojan Najeriya Shiya Ta Ɗaya sun kashe wasu yan bindiga 5 da suka jima suna addabar wasu al’ummomi dake jihar Kaduna. Mai rikon muƙamin daraktan yada labarai na rundunar
Kwamitin zartarwa na uwar jam’iyyar PDP ya sanar da naɗa Ilya Umar Damagum a matsayin sabon shugaban riko na jam’iyyar. Kafin zama shugaban jam’iyyar Damagum ya kasance mataimakin shugaban jam’iyyar
Kwamitin zartarwa na uwar jam’iyyar PDP ya sanar da naɗa Ilya Umar Damagum a matsayin sabon shugaban riko na jam’iyyar. Kafin zama shugaban jam’iyyar Damagum ya kasance mataimakin shugaban jam’iyyar
Jam’iyar PDP reshen jihar Benue ta sanar da dakatar da shugaban jam’iyyar na kasa, Iyorchia Ayu kan zargin yiwa jam’iyyar zagon kasa. Takardar dakatar da Ayu mai dauke da kwanan
Hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS ta sanar da kama wani mai safarar makamai ga yan bindiga a jihar Neja. Sanarwar kamen na cikin wata sanarwa da hukumar ta
Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar Sanata Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna na jihar Osun. Kotun tayi watsi da hukuncin da kotun
Mutane 6 aka tabbatar da mutuwar su a hatsarin jirgin kasar da ya rutsa da wata babbar motar fasinja a jihar Lagos. Hatsarin ya faru ne da safiyar ranar Alhamis
Ƴaƴan jam’iyyar NNPP sun gudanar da zanga-zanga a Kano domin nuna kin jininsu ga yunkurin da ake na tura sabon kwamishinan yan sanda zuwa jihar. Kafofin yada labarai da dama
Dan takarar shugaban kasar a jam’iyyar PDP a zaben da ya wuce,Atiku Abubakar ya jagoranci magoya bayansa inda suka yi zanga-zanga ya zuwa ofishin hukumar zabe ta INEC dake Abuja.
Zaɓaɓɓen shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya ziyarci Oba na Lagos, Rilwan Akiolu a fadar sa dake Lagos. Tinubu ya kai ziyarar ne domin yin godiya ga sarkin tare
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya karbi bakincin zaɓaɓɓen shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu da mataimakin sa, Kashim Shettima a gidansa dake Daura. Buhari ya bayyana jin daɗin sa kan ziyarar da
Dan takarar shugaban ƙasa a karkashin jam’iyyar APC, Bola Ahmad ya yi kira da a kwantar da hankali tare da kaucewa rikici a jihar Lagos. Hakan na zuwa ne sa’o’i
Jami’an hukumar EFCC sun samu nasarar kama wasu makudan kudade da suka kai naira miliyan 32 da ake zargin an yi shirin sayan kuri’a da su. A cikin wata sanarwa
Magoya bayan jam’iyyar NNPP da dama ne suka jikkata a wasu farmaki da yan bangar siyasa suka kai musu a Kano. An kai harin ne a dai-dai lokacin da yan