Buhari ya dawo daga Koriya ta Kudu

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya dawo gida Najeriya bayan ziyarar da ya kai kasar Koriya ta Kudu.

Buhari ya kai ziyarar ne domin halartar taron riga kafi na duniya.

A yayin ziyarar shugaban kasar ya gana da tsohon shugaban Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon.

Har ila yau shugaban kasar ya sanya idanu kan yarjejeniyar da aka kulla ta gyara matatar man fetur dake Kaduna.

More News

Tsoffin gwamnoni sun wawashe sama da naira tiriliyan 2 tun komawa dimokuraÉ—iyya

Aƙalla tsoffin gwamnoni 58 ne ake zargin sun wawure kuma sun yi almubazzarancin jimillar naira Tiriliyan 2.187 a cikin shekaru 25 tun komawa mulkin...

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Ƴansanda sun kama wanda ya kitsa harin da aka kai wa jirgin ƙasa a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna...