Shugaban jam’iyar APC na jihar Oyo, Isaac Omodewu ya mutu. Omodewu ya mutu ne a ƙasar Amurika inda yaje ganin likita. A cikin watan Nuwamban shekarar 2023 ya bar Najeriya
Shugaban jam’iyar APC na jihar Oyo, Isaac Omodewu ya mutu. Omodewu ya mutu ne a ƙasar Amurika inda yaje ganin likita. A cikin watan Nuwamban shekarar 2023 ya bar Najeriya
An gano gawar wani ɗan sandan kwantar da tarzoma da aka yi garkuwa da shi a wajejen garin Kampani dake gundumar Bashar a ƙaramar hukumar Wase ta jihar Filato. Ɗan
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Bauchi BSIEC ta ayyana, Yunusa Muhammad ɗan takarar jam’iyar AAC a matsayin wanda ya lashe zaɓen kujerar kansila a mazaɓar Papa dake ƙaramar
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama mutane 35 da ake zarginsu da ƙwacen waya a yayin wani samame da suka kai wasu matattarar ɓatagari dake cikin
Motoci biyu dake cike da shinkafar da gwamnatin tarayya ta bayar aka rabawa kungiyoyi 436 dake jihar Kaduna a ranar Laraba. Buhuna 2,400 na shinkafa mai nauyin 25kg shi ne
Dakarun soja sun samu nasarar kama wani mai shagon sayar da magani wanda yake sayar da miyagun kwayoyi ga ƴan fashin daji da kuma masu kai musu bayanai a ƙauyen
Dakarun soja sun samu nasarar kama wani mai shagon sayar da magani wanda yake sayar da miyagun kwayoyi ga ƴan fashin daji da kuma masu kai musu bayanai a ƙauyen
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da wasu ɗaliban aikin likita su 20 a jihar Benue. Ɗaliban da aka sace sun fito ne daga jami’ar Maiduguri da kuma jami’ar Jos a
Mamakon ruwan sama da aka fara da daren ranar Alhamis da aka cigaba da sheƙawa har tsakar ranar Juma’a ya jawo karyewar wata gada a ƙaramar hukumar Maiyama dake jihar
Babban kotun tarayya dake Lagos ta bayar da umarnin wucin gadi na ƙwace zunzurutun kuɗi har dala miliyan $2.045 da wasu gine-gine bakwai da kuma hannayen jari mallakin, Godwin Emefiele
Sanata Abdulrahaman Kawu Sumaila dake wakiltar mazaɓar Kano ta kudu a majalisar dattawa ya ce a duk wata ana biyansa naira miliyan 21 a matsayin albashi da wasu kuɗaɗen gudanar
Sanata Abdulrahaman Kawu Sumaila dake wakiltar mazaɓar Kano ta kudu a majalisar dattawa ya ce a duk wata ana biyansa naira miliyan 21 a matsayin albashi da wasu kuɗaɗen gudanar
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya isa Malabo babban birnin ƙasar Equatorial Guinea inda zai fara wata ziyarar aiki ta kwanaki uku. A ranar Talata fadar shugaban ƙasa ta fitar
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya isa Malabo babban birnin ƙasar Equatorial Guinea inda zai fara wata ziyarar aiki ta kwanaki uku. A ranar Talata fadar shugaban ƙasa ta fitar
Wani mummunan hatsarin mota da ya faru a ranar Talata a Owo-Ijo dake wani sashe na babban titin Lagos zuwa Ibadan ya rutsa da mutane da dama. A cewar wani
Wasu ƴan bindiga sun kashe Shagari Ebije’ego mai girma Onu na Itama basaraken gargajiya dake ƙaramar hukumar Dekina a gidansa dake garin. Rahotanni sun nuna cewa maharan sun bi sawun basaraken
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar taƙaita zirga-zirga da aka saka a jihar biyo bayan ɓarna da sace dukiyar gwamnati da ta jama’a da aka yi a lokacin da aka
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kashe wasu mayaƙan Boko Haram biyar a wani farmaki da suka kai maboyarsu dake jihar Borno. Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha’anin tsaro kan
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Legas LASEMA ta ce kayayyaki na miliyoyin Naira ne suka ƙone a wata gobara da ta kama shagon sayan da kayan lantarki na LG.
Gwamnatin jihar Katsina ta sassauta dokar hana fita da aka saka a jihar. Dokar hana fitar da ta taƙaita zirga-zirga daga ƙarfe 07:00 na dare ya zuwa 07:00 na safe