Rundunar ƴan sanda jihar Benue ta ce fararen hula 15 da jami’an ƴan sanda biyu ƴan bindiga suka kashe a ƙauyen Ayati dake ƙaramar hukumar Ukum ta jihar. A wata
Rundunar ƴan sanda jihar Benue ta ce fararen hula 15 da jami’an ƴan sanda biyu ƴan bindiga suka kashe a ƙauyen Ayati dake ƙaramar hukumar Ukum ta jihar. A wata
Wani jirgin saman fasinja ɗauke da mutane 62 ya faɗo a wajen birnin São Paulo dake ƙasar Brazil inda ya kashe dukkanin mutanen dake ciki. Jirgin na ɗauke da fasinjoji
Wata babbar kotu dake zamanta a ƙaramar hukumar Gboko ta jihar Benue ta hana jam’iyar PDP gudanar da zaɓen shugabannin mazaɓu a ƙananan hukumomi shida dake jihar. Kotu ta dakatar
An gano gawar wani fitaccen ɗan daudu mai shigar mata da ake kiransa da suna Abuja Area Mama a bakin kan babban titin Katampe – Mabushi dake Abuja a ranar
Mutane biyu ne suka ƙone sosai a yayin da wasu da dama suka jikkata a wata gobara da ta kama a wani gidan mai mallakin kamfanin Mobil a jihar Lagos.
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta tabbatar da kisan wani mai suna, Aminu Habibu da dakarun sojan rundunar samar da tsaro ta Operation Safe Haven suka yi a yayin wata
Shugaban jam’iyar PDP na jihar Benue, Sir John Ngebde ya sanar da dakatar da tsohon gwamnan jihar, Samuel Ortom da wasu mutane uku daga jam’iyar kan zargin cin amanar jam’iya.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce jami’anta sun kama ƴan ƙasashen waje da dama da ake zarginsu da ɗaukar nauyin zanga-zangar da ake gudanarwa a jihar. Kwamishinan ƴan sandan
Masu zanga-zangar matsin rayuwa sun samu nasarar lalata ofishin jam’iyar APC a jihar Ribas. Tun makon da ya wuce ne matasa dake faɗin ƙasarnan suka fantsama kan tituna inda suke
Hukumar tsaro ta NSCDC da aka fi sani da Civil Defence shiyar jihar Kano ta ce ɓarayi masu ɓarnata kayan jama’a da na gwamnati su 108 aka kama a lokacin
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai yiwa ƴan Najeriya jawabi a gobe ranar Lahadi kan zanga-zangar matsin rayuwa da ake gudanarwa a sassa daban-daban na ƙasarnan. A wata sanarwa da
Jami’an ƴan sanda sun harba barkonon tsohuwa akan masu zanga-zanga a filin wasa na MKO Abiola dake Abuja a yayin da zanga-zanga kan matsanancin halin rayuwa ta shiga rana ta
Farashin doya ya yi ƙasa a kasuwanni a yayin da sabuwa da aka girbe ke shiga kasuwa kamar yadda jaridar Daily Trust ta tabbatar. Sabuwar doyar da aka girbe na
Rundunar ƴan sandan jihar Niger ta ce ɓata gari 11 aka kama da ake zargi suna da hannu a ƙone wani sashe na sakatariyar ƙaramar hukumar Tafa dake jihar.. Mai
Dakarun soja da suka fito daga barikin sojojin ta Zuma dake garin Suleja a jihar Niger sun buɗe hanyar Abuja zuwa Kaduna motoci su cigaba da wucewa bayan da masu
Ana zargin wata mata mai suna Rahimat Salaum da kashe mijinta dake da lalurar shanyewar ɓarin jiki a yankin Pegi dake birnin tarayya Abuja. SP Josephine Adeh mai magana da
Wani mutum mara aikinyi mai suna Cletus Gandu ɗan shekara 40 a ranar Laraba ya amsa laifin satar doya guda biyu saboda yana jin yunwa. Hukumar tsaro ta Civil Defence
Sanata mai wakiltar mazaɓar kudancin jihar Borno a majalisar dattawa sanata Ali Ndume ya ƙi karbar sabon ofishin da kwamitin ayyukan majalisar dattawa ya bashi a cikin ginin majalisar dattawa.
Wasu ƴan bindiga da ba’asan ko suwaye ba sun kashe jami’an ƴan sanda huɗu a wurin wani shingen binciken ababen hawa dake kan hanyar Owerri-Onitsha a jihar Imo a ranar
Wasu matasa sun fantsama kan tituna inda suke zanga-zanga kan tsananin matsin rayuwa da ake fama da shi a ƙasarnan. Zanga-zangar ta su na zuwa ne kwanaki biyu gabanin fara