Bangaren jam’iyyar New Nigeria People’s Party, da ta fi kusa da Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya gudanar da wani taro na kwamitin zartarwar jam’iyyar na kasa a Abuja, domin janye dakatarwar
Bangaren jam’iyyar New Nigeria People’s Party, da ta fi kusa da Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya gudanar da wani taro na kwamitin zartarwar jam’iyyar na kasa a Abuja, domin janye dakatarwar
Wasu manoma a jihar Gombe na daukar matakan da ba a saba gani ba na kare amfanin gonakinsu sakamakon karuwar satar amfanin gona. Yayin da wasu manoman ke kwana a
Kwamitin amintattu na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ta dakatar da dan takararta a zaben shugaban kasa da aka yi a ranar 25 ga watan Fabrairu, Sanata Rabi’u Musa
A kokarin da sojojin ke yi na fatattakar ragowar ‘yan ta’addar Boko Haram a Borno da ma jihohin da ke gaba da su, sojojin Bataliya ta 144 sun yi nasarar
A wani al’amari na baya-bayan nan, Faransa ta dauki wani mataki inda ta sanar da haramta wa dalibai mata sanya rigar abaya a makarantun gwamnati. Ministan Ilimi Gabriel Attal ne
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da yin garkuwa da wani ma’aikacin lafiya tare da dan uwansa a daren Juma’a a unguwar Wusasa da ke karamar hukumar Zariya a
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani makiyayi dan shekara 15 mai suna Adamu Ibrahim bisa zargin datse hannun wani manomi. Rahotanni sun nuna cewa wanda ake zargin ya
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu katan 820 na wasu da ake zargin jabun magunguna ne wadanda kuma wa’adinsu ya ƙare a kasuwar Mallam Kato da ke karamar
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya sanar da bayar da tallafin naira miliyan 36.4 domin taimaka wa masu yi wa kasa hidima guda 1,215. Kowane mutum a cikinsu
Shirin Auren Zaurawa (wato ‘Mass Wedding Initiative’ a Turance) zai laƙume Naira Miliyan 854 daga aljihun Gwamnatin Jihar Kano. A cewar gwamnatin, an amince da hakan ne a ranar Laraba
Kauyukan Maiwa da Shuwarin da ke karamar hukumar Mafa ta jihar Borno sun fuskanci harin Boko Haram inda kungiyar ta’addancin ta yi garkuwa da mata kusan 48. Sai dai ‘yan
A wani yunkuri na rage wa dalibai da iyalai matsalolin kudi da suke fama da su a halin yanzu, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayyana kudirinsa ba
An sauya wa Masallacin Sheikh Mohammad Bin Zayed da ke gundumar Al Mushrif ta birnin Abu Dhabi a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, suna zuwa ‘Mariam, Umm Eisa,’ da ake fassarawa
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutane biyu a yankin Gumau da ke karamar hukumar Toro a jihar Bauchi. An ce ‘yan bindigar sun yi harbin iska ne
An jefar da gawar wata yarinya ‘yar shekara 16 a cikin rijiya da ke karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa. Wani dan uwan mamaciyar da ya sakaye sunansa, ya ce
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya amince da fitar da Naira miliyan 10 a matsayin tallafi ga sojojin da suka samu raunuka a Borno. Hakan ya nuna cewa Gwamna Zulum
Zagazola Makama wani mai sharhi kan harkokin tsaro kuma kwararre kan yaki da ta’addanci a tafkin Chadi, ya bayyana cewa ya samu wasika daga kungiyar ISWAP da ke kalubalantar kungiyar
Wani mutumi a birnin Mombasa na kasar Kenya ya cinna wa kansa wuta saboda tsananin tsadar rayuwa. Da ma dai mutumin ya ce yana zanga-zanga kan tsadar rayuwar, sannan daga
Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta tabbatar da mutuwar wata mata mai bishara mai suna Happiness Echieze a wani gidan otel na Aba, inda aka ce ana zargin kashe ta
Gwamnatin tarayya ta sanar da ware Naira biliyan 5 ga kowace jiha ta tarayya, ciki har da babban birnin tarayya domin rage tasirin cire tallafin man fetur. Gwamnan Jihar Borno,