A yanzu haka dai dimbin masu zanga-zanga na gudanar da zanga-zanga kan wata babbar hanya a garin Kugbo da ke Asokoro a karamar hukumar Abuja Municipal Council (AMAC). Masu zanga-zangar
A yanzu haka dai dimbin masu zanga-zanga na gudanar da zanga-zanga kan wata babbar hanya a garin Kugbo da ke Asokoro a karamar hukumar Abuja Municipal Council (AMAC). Masu zanga-zangar
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu, ta bayar da gudummawar buhunan shinkafa 25kg ga gidaje 2,400 a jihar Bauchi. An sanar da hakan ne a cikin wani faifan bidiyo da AIT
Firaiministan Burtaniya Keir Starmer a yammacin Laraba ya tattauna da shugaban Najeriya Bola Tinubu ta wayar tarho. Shugaban kasar ya taya firaministan murnar lashe zaben da ya gudana a baya-bayan
Iran ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku bayan mutuwar shugaban kungiyar Hamas, Ismail Haniyeh, wanda aka kashe a wani harin da aka dorawa Isra’ila. A ranar Laraba, Hamas ta
Shugaba Bola Tinubu ya rattaba hannu kan sabuwar dokar gyara mafi karancin albashi na kasa na 2024 ta zama doka. Dokar dai za a sake duba ta duk shekara uku.
Gwamnatin jihar Borno a kokarinta na ganin ta shawo kan matsalar tashin farashin kayayyakin abinci da kayayyakin more rayuwa, ta raba tireloli 20 dauke da shinkafa ga marasa galihu 35,000
Rundunar sojin Najeriya ta kori wasu sojoji 6 daga aikin bisa zarginsu da guduwa daga wajen wani waje da Boko Haram ta kai. Sojojin da ke aikin yaki da ‘yan
Kamfanin mai na Nigerian National Petroleum Company Limited ya shirya daukar karin ma’aikata. Kakakin kamfanin na NNPC, Olufemi Soneye, ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar
Wani Sufeto Dasu Kassa ya rasu a jihar Adamawa. Rahotanni sun bayyana cewa, an tsinci Kassa a gidansa da ke Anguwan Yungur a karamar hukumar Girei da yammacin ranar Litinin.
Hukumar EFCC shiyyar Ibadan ta yi wani kame na mutane 10 da suke rakiyar tireloli uku dauke da ma’adinan ‘Lithium’ da aka hako su ta haramtacciyar hanya. Ana amfani da
Jihohin Bauchi da Zamfara dai har yanzu ba su samu tirelolin shinkafar da gwamnatin tarayya ta yi alkawari ga daukacin jihohin ba a matsayin wani mataki na rage radadin rashin
Jami’an hukumar tsaro ta DSS a Kano sun kama daya daga cikin wadanda suka shirya garkuwa da mahaifiyar fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara.Jami’an sun kuma kashe wani da ake
Yayin da dakarun Operation Lake Sanity 2 ke kara kai hare-hare, rundunar hadin gwiwa ta Multinational Joint Task Force (MNJTF) ta yi nasarar karɓar ‘yan ta’addar Boko Haram 263 da
Shugaba Bola Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya, inda ya yi alkawarin sake duba dokar mafi karancin albashi na kasa duk bayan shekaru
Majalisar dattawa ta tsige Sanata Mohamed Ali Ndume (Borno ta Kudu) a matsayin babban mai tsawatarwa, inda ta maye gurbinsa da Sanata Tahir Mungono (Borno North). An yanke hukuncin ne
An ga wani malami a jami’ar jihar Benue da ke Makurdi a wani hoton bidiyo yana cin zarafin wani dalibi. Bayanai dai sun nuna cewa malamin mai suna Mista Ichor
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta ce ta fara gudanar da bincike kan zargin lalata da wata yarinya da wani jami’inta ya yi. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta yi nasarar kama wasu muggan kwayoyi guda biyu, inda ta gano hodar iblis da aka boye a cikin
Wani gini mai hawa biyu na makarantar Saint Academy da ke Jos ya ruguje, inda dalibai da dama ake fargabar abin ya rutsa da su. Ginin da ya kunshi ajujuwa
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta cafke wani Kabiru Abubakar da ya kware wajen satar babura tare da wasu ‘yan ta’addan. A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun