Wasu ‘yan bindiga sun halaka mutane biyar a kauyen Mbar da ke karamar hukumar Bokkos a jihar Filato. Sanarwar da Barista Farmasum Fuddang, shugaba, da Amb. Duwam Bosco, sakataren kungiyar
Wasu ‘yan bindiga sun halaka mutane biyar a kauyen Mbar da ke karamar hukumar Bokkos a jihar Filato. Sanarwar da Barista Farmasum Fuddang, shugaba, da Amb. Duwam Bosco, sakataren kungiyar
Jami’an Hukumar Ƴansandan Farin-kaya ta DSS sun kama Omoyele Sowore, jagoran kungiyar #RevolutionNow Movement da ke adawa da gwamnati a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Legas. Jami’an
Mazauna yankin Sokoto da kewaye na murnar kashe wani kasurgumin shugaban ‘yan bindiga, Kachallah Halilu Buzu, da sojojin Najeriya suka yi a farmakin da suka kai a jihar Zamfara. Mummunan
Rundunar sojin saman Najeriya ta hakala ‘yanbindiga sama da 28 a yankin ƙaramar hukumar Shiroro dake jihar Neja. Wata sanarwa da mataimakin daraktan yaɗa labarai na rundunar, Guruf Kaftin Kabiru
‘Yan bindigar da suka yi garkuwa da wani dan takarar kansila mai suna Japheth Zarma Yakubu a unguwar Kurmin-Kare da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna, sun bukaci a
Babban Hafsan Hafsoshin Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya sha alwashin ganin an cafke fitaccen madugun ‘yan ta’adda, Bello Turji, nan ba da jimawa ba. Janar Musa ya ba da
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da shirin da gwamnatin tarayya ke yi na kara haraji. A wata sanarwa da Atiku ya fitar ranar Lahadi ta shafinsa
Jagoran jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na kasa, Rabi’u Kwankwaso, ya bayyana fatansa game da makomar jam’iyyar a zaben shugaban kasa na 2027 mai zuwa. A cewar wani labari
Fashewar wata tankar mai ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 a hanyar Agaie-Bida a jihar Neja da safiyar Lahadi Rahotanni sun tattaro cewa tankar ta yi karo ne da wata
Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai Ajuri Ngelale ya ajiye aikinsa na wani lokaci domin tunkarar matsalar lafiya. Mista Ngelale ya bayyana hakan ne a
Babban daraktan hukumar yi wa kasa hidima ta kasa (NYSC) Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya tabbatar wa ‘yan bautar kasar cewa za a kara musu alawus alawus na wata da
Akalla mutane biyu ne aka ruwaito sun mutu a wani gini da ya rufta a Nomansland da ke karamar hukumar Fagge a jihar Kano, tare da ceto wasu biyu da
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya ce Shugaban kasa Bola Tinubu ba ya daukar lamarin kalubalen tsaron kasar da wasa. Shettima ya bayyana haka ne a ranar Litinin yayin da
Hajiya Dada, mahaifiyar tsohon shugaban Najeriya, marigayi Umaru Musa Yar’adua, ta rasu. Rahotanni sun bayyana cewa ta rasu ne a asibitin koyarwa na gwamnatin tarayya da ke Katsina a ranar
Wani faifayin bidiyo ya bayyana a yanar gizo wanda ke nuna yadda madugun ‘yan fashi, Bello Turji da ’yan tawagarsa suke murnar karbe makamai daga hannun sojojin Najeriya. Turji da
Wani gini da ya ruguje a unguwar Makwarari da ke jihar Kano ya lakume rayukan wata uwa ‘yar shekara 35 tare da raunata ‘ya’yanta guda biyu. Lamarin dai ya faru
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Juma’a ta sanar da cewa ta kama wasu manyan ‘yan bindiga guda uku tare da kwato manyan harsasai masu yawa a cikin garin
Sojojin Najeriya sun kama wasu mutane hudu da ake zargi da yin garkuwa da Manjo Janar Richard Duru mai ritaya tare da kin karbar cin hancin Naira miliyan 5 duk
Gwamna Kabir Abba Yusuf na jihar Kano ya bayar da umarnin rufe asusun ajiyar banki na dukkan ma’aikatu da hukumomi (MDAs) na jihar nan take. An bayar da wannan umarni
Wani farmaki da ‘yan sanda suka kai a kan babbar hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna, ya kai ga kama wani da ake zargi da kayyakin sojan da ba a dinka