Rahotanni daga Arewa maso Yammacin Najeriya na nuna cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutane sama da 150 tare da sace shanu sama da 1,000 a kauyukan da ke
Rahotanni daga Arewa maso Yammacin Najeriya na nuna cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutane sama da 150 tare da sace shanu sama da 1,000 a kauyukan da ke
Allah ya yi rasuwa wa kwamishinan kudi na jihar Borno, Ahmed Ali. Har yanzu babu cikakken bayani game da rasuwarsa, sai dai majiya mai tushe ta shaida wa manema cewa
Akalla mayaka 18 da ke da alaka da fitaccen shugaban ‘yan ta’adda Bello Turji aka kama a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya. Jami’an tsaron Najeriya ne suka
Shugaba Bola Tinubu ya jajanta wa al’ummar Masarautar Ningi da gwamnatin jihar Bauchi bisa rasuwar Sarkin Ningi, Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya. Allah ya yi wa sarkin mai daraja ta daya
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa sun cafke wata mata dauke da harsasai a cikin galan din mai a garin Keffi da ke karamar hukumar Keffi a jihar. Matar mai
Ƙaramin Ministan tsaron, Bello Matawalle, ya ba da umarnin binciko waɗanda suka kashe Alhaji Isa Bawa, Hakimin Gatawa a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta Jihar Sakkwato, tare da tabbatar cewa
Gwamnatin tarayya ta sanar da karin kudin da ake kashewa wajen karbar fasfo din Najeriya. Kakakin Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS), DCI Kenneth Udo, wanda ya
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya jagoranci rabon tallafin abinci da gwamnatin tarayya ta bayar ga iyalai sama da 10,000 a karamar hukumar Mafa. An gudanar da rabon kayayyakin
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta gayyaci shugaban ƙungiyar ƙwadago ta ƙasar (NLC), Joe Ajaero zuwa ofishinta a Abuja. Rundunar ta gayyace shi ne dai saboda amsa tambayoyi game da zargin
A ranar Litinin 19 ga watan Agusta ne shugaba Bola Tinubu zai tafi kasar Faransa, inda zai tashi daga Abuja, babban birnin kasar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa
Rundunar sojin Najeriya ta sanar a ranar Lahadin cewa dakarunta sun yi nasarar kashe wani fitaccen kwamandan kungiyar Boko Haram, Abu Rijab da wasu mayakan ta’addanci a wani samame da
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin rage yawan wakilan Najeriya zuwa taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79 da ake gudanarwa a birnin New York na kasar Amurka. Femi
Kwamishiniyar ilimin gaba da sakandare ta jihar Bauchi, Mrs Lydia Tsammani, ta ce jihar ta rufe kwalejojin ilimi masu zaman kansu 39 saboda rashin rijista. Mrs. Tsammani ta bayyana haka
Kungiyar Likitoci reshen Jihar Kaduna (ARD), a ranar Alhamis, ta gudanar da zanga-zangar lumana domin neman a sako abokin aikinsu, Dokta Ganiyat Popoola ba tare da wani sharadi ba da
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin daukar ma’aikatan koyarwa 3,500 a kwalejojin hadin kan gwamnatin tarayya a fadin kasar nan. Dokta Yusuf Sununu, karamin ministan ilimi ne ya bayyana hakan a
Wani direban motar kasuwa ya mayarwa rundunar ‘yan sandan jihar Kano jakar da ta bata dauke da makudan kudade. Direban mai suna Safiyanu Mohammed dan shekara 36 yana zaune ne
An samu gobara a rijiyar man fetur ta Akaso 4 da ke karkashin kamfanin man fetur na Najeriya mai lamba 18 Operating Limited a jihar Ribas. Hukumar kula da harkokin
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu ‘yan gida daya mutum 11 da suka hada da mata da ‘ya’yan wani dan jarida mazaunin Kogi, Muhammed Bashir, a jihar Kaduna.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin wasu mutane a majalisar gudanarwar jami’o’in gwamnatin tarayya da manyan makarantun ilimi. A wata sanarwa da kakakinsa, Ajuri Ngelale, ya fitar ranar Laraba,
A halin yanzu dai hedikwatar jam’iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa na ci da wuta. An kona sakatariyar ne a lokacin rikicin da ya barke a zanga-zangar kin jinin