Ƴansanda sun hallaka wasu masu garkuwa da mutane uku da ake zargin sun yi yunkurin yin garkuwa da matar wani dan majalisar dokokin jihar Delta. Rahotanni sun tattaro cewa barayin
Stay up-to-date with the latest news and updates from Northern Nigeria, covering a wide range of topics such as local events, crime, education, and more. AREWA News brings you in-depth stories and comprehensive coverage in both English and Hausa languages.
Ƴansanda sun hallaka wasu masu garkuwa da mutane uku da ake zargin sun yi yunkurin yin garkuwa da matar wani dan majalisar dokokin jihar Delta. Rahotanni sun tattaro cewa barayin
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Juma’a ta sanar da cewa ta kama wasu manyan ‘yan bindiga guda uku tare da kwato manyan harsasai masu yawa a cikin garin
Shugaba Bola Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya, inda ya yi alkawarin sake duba dokar mafi karancin albashi na kasa duk bayan shekaru
Mutanen Isra’ila sama da rabin miliyan ɗaya ne suka fice daga ƙasar kuma ba su koma ba a watanni shida na farkon yaƙin Isra’ila a Gaza. Wannan na zuwa ne
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sanar da cewa za su fara aiwatar da tsarin mafi ƙarancin albashi naira 30,000 ga ma’aikatan jihar daga farkon watan Yuni mai zuwa.
Gwamnatin jihar Kano na kashe kimanin naira biliyan 1.2 duk wata don samar da ruwan sha na tafi da gidanka a cikin babban birnin jihar, kamar yadda kwamishinan albarkatun ruwa,
Dalibai biyu daga Jami’ar Jihar Nasarawa da ke Keffi (NSUK) sun rasa rayukansu a wani turmutsitsi da ya barke a lokacin da suke kokarin karbar kayan abinci da gwamnatin jihar
Jarumin Nollywood, John Okafor, wanda aka fi sani da “Mr Ibu”, ya rasu yana da shekaru 62. Emeka Rollas, shugaban kungiyar Actors Guild of Nigeria, AGN, ya bayyana hakan a
Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria, MACBAN, ta yi kira da a damke wani dan kabilar Yarbawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, bisa zargin
Sheikh Aminu Daurawa ya yi murabus daga muƙaminsa na Shugaban Hisbah na Jihar Kano. Malamin yace ya yi iya kokarinsa wajen gyaran tarbiyar matasan Kano musamman ‘Yan Tiktok da ‘Yan
Wani direban mota mai shekaru 21 daga jihar Gombe, Suleiman Rabiu, ya yi tattakin sama da kilomita 700 domin nuna yabonsa ga Hafsan Hafsoshin Tsaro, Janar Christopher Musa, saboda halaye
A yayin da Isra’ila ke ci gaba da kai munanan hare-hare a Gaza, ƙananan yara na cikin wadanda abin ya fi shafa. Baya ga haka rashin ruwan sha da abinci
Rundunar soji ta musamman mai kula da wanzar da zaman lafiya a jihar Filato ta bayyana cewa, a ranar Talata, ta bayar da tukwici ga wasu jami’an ‘Operation Safe Haven’
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kwara, Victor Olaiya, ya bayar da umarnin gudanar da sahihin bincike kan mutuwar wasu ‘yan’uwa guda uku da suka mutu a cikin mota da ke tsaye
Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Kasa Tu’annati, Mista Ola Olukoyede, ya ce a cikin kasa da kwanaki 100 da hawansa mulki, hukumar yaki da cin hanci da
Gidan karamar ministar babban birnin tarayya (FCT), Dr Mariya Mahmoud, ya kama da wuta a yau Lahadi. Rahotanni sun ta tattaro cewa wutar ta fara ne a gidan da ke
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta tsige kakakinta, Bilyaminu Moriki, tare da nada Bashar Gummi, a matsayin kakakin majalisar. Hakan ya biyo bayan kudirin da dan majalisa mai wakiltar mazabar Maru,
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kisan mutane shida da wasu ‘yan bindiga suka yi a karamar hukumar Faskari a jihar. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan
Gwamnatin tarayya ta fara biyan albashin malaman jami’o’in da aka riƙe a karkashin kungiyar malaman jami’o’i. Majiyoyi da dama a bangaren ilimi sun tabbatar wa manema labarai a Abuja sabon
Gwamnatin tarayya ta fara biyan albashin malaman jami’o’in da aka riƙe a karkashin kungiyar malaman jami’o’i. Majiyoyi da dama a bangaren ilimi sun tabbatar wa manema labarai a Abuja sabon