Babbar kotun tarayya dake Abuja ta bayar da umarnin a saki, Sheikh Sani Abdulkadir Zaria ba tare da wani sharadi har ila yau ta kuma bayar umarnin biyansa diyar naira
Stay up-to-date with the latest news and updates from Northern Nigeria, covering a wide range of topics such as local events, crime, education, and more. AREWA News brings you in-depth stories and comprehensive coverage in both English and Hausa languages.
Babbar kotun tarayya dake Abuja ta bayar da umarnin a saki, Sheikh Sani Abdulkadir Zaria ba tare da wani sharadi har ila yau ta kuma bayar umarnin biyansa diyar naira
Wasu da ake zargin yan bindiga ne dauke da makamai sun yi garkuwa da wasu ɗalibai akan hanyarsu ta zuwa wurin rubuta jarabawar shiga jami’a ta UTME. Lamarin ya faru
Nentawe Yilwatda shugaban jam’iyar APC na kasa ya bayar da tallafin naira miliyan 15 ga mutanen da su ka jikkata a harin da yan bindiga su ka kai Unguwar Rukuba
Shugaban majalisar dokokin jihar Zamfara, Bilyaminu Moriki ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC. Moriki ya koma jam’iyar APC tare da wasu mambobin majalisar su 12. Shugaban majalisar
Dakarun Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa dake arewa maso gabas sun kashe akalla mayakan kungiyar yan ta’addan ISWAP/Boko Haram 20 a ciki har da kwamanda Abu Yusuf wanda shi ne Munzir
Shugaban jam’iyar PDP na jihar Zamfara, Dr. Jamil Jibo Magayaki ya koma jam’iyar APC. Dr Jamil ya koma jam’iyyar APC ne bayan da gwamnan jihar, Dauda Lawal Dare ya sauya
Wata fasinja guda ta jikkata a yayin da wasu shida suka jikkata a wani hatsarin mota da ya rutsa da wata motar hayada safiyar ranar Lahadi a jihar Lagos. Hatsarin
Gwamnatin jihar Adamawa ta saka dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a karamar hukumar Lamurde biyo bayan rikici a tsakanin al’ummomin Chobo da Bachawa. A wata sanarwa ranar Lahadi,
Adewale Egbedun shugaban majalisar dokokin jihar Osun da mambobin majalisar 24 da kuma Moshood Adeoti tsohon sakataren gwamnatin jihar sun koma jam’iyar Accord Party. Sun kuma bayyana goyon bayansu ga
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a ranar Asabar ya gana da tsohon ministan tsaro, Janaral Theopillus Yakubu Danjuma a fadar Aso Rock dake Abuja. Fadar shugaban kasar ce ta sanar
Shugaban majalisar dokokin jihar Adamawa, Bathiya Wesley ya fice daga jam’iyar PDP tare da wasu mambobin majalisar su 13. A yayin zaman majalisar na ranar Laraba akawun majalisar Umar Usman
Aƙalla masu hakar ma’adanai 37 ne aka ruwaito sun mutu bayan da suka shaki gurɓatacciyar iskar Carbon Monoxide a cikin ramin da suke aiki a wurin hakar ma’adanai dake Zurak
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya naɗa, Ismail Abba Yusuf a matsayin shugaban Hukumar Aikin Hajji ta Kasa NAHCON. An sanar da naɗin nasa ne a wata sanarwa da aka
Samuel Anyanwu sakataren tsagin jam’iyar PDP dake biyayya ga ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce za a sake buɗe ginin sakatariyar jam’iyar a ranar Litinin. Anyanwu ya bayyana
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ya yankewa Robert Orya tsohon manajan daraktan Bankin NEXIM na Shiga da kuma Fitar da Kayayyaki na Najeriya daurin shekaru 490 a gidan yari. Kotun
Rundunar yan sandan jihar Kogi ta ce jami’an ta sun samu nasarar kuɓutar da wasu fasinjoji huɗu daga hannun masu garkuwar da mutane bayan da aka yi awon gaba da
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya wakilci Shugaba Bola Tinubu wajen karɓar Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, da magoya bayansa zuwa jam’iyyar APC a hukumance. Bikin karɓar gwamnan ya gudana
Daruruwan magoya baya sun hallara a Filin Jirgin Sama na Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi a ranar Alhamis domin tarbar Kwamishinan Kuɗi na jihar, Dokta Yakubu Adamu, bayan
Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ta’adda shida tare da ceto wata yarinya da aka sace a karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara. Aikin sojan ya gudana ne a dajin Sububu
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a fadar Aso Rock dake Abuja. Rahotanni sun bayyana cewa anga gwamnan sanye da shigarsa ta