Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Bauchi ta cafke wani da ake zargi da dillancin miyagun ƙwayoyi, Ogbu Simon, a ƙaramar hukumar Ningi, inda ta kuma kwato ƙwayoyi masu yawa da
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Bauchi ta cafke wani da ake zargi da dillancin miyagun ƙwayoyi, Ogbu Simon, a ƙaramar hukumar Ningi, inda ta kuma kwato ƙwayoyi masu yawa da
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya mika sunan tsohon Shugaban Ma’aikatan Tsaro, Janar Christopher Gwabin Musa (ritaya), domin nada shi sabon Ministan Tsaro. Tinubu ya bayyana sunan Musa a cikin
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga wani taron sirri na gaggawa da manyan hafsoshin tsaro a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a ranar Talata. Taron ya gudana ne
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya ziyarci Nnamdi Kanu shugaban kungiyar IPOB wanda ke zaman kaso a gidan gyara hali dake jihar Sokoto. A watan da ya gabata ne babbar
Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ya kai ziyara fadar shugaban ƙasa a Abuja, inda ya shiga wata ganawar sirri da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a safiyar Litinin. Kefas ya isa
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kai farmaki kauyen Chacho dake karamar hukumar, Wurno ta jihar Sokoto inda suka dauke wata amarya da kawayenta yan sa’o’i kadan kafin
Tsohon mai magana da yawun jam’iyar PDP na kasa, Olisa Metuh ya sanar da shigarsa jam’iyar APC inda ya yi zargin cewa PDP ta yi watsi da shi da dai-dai
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun sami nasarar kuɓutar da wasu ƴan mata 12 da aka yi garkuwa da su a gundumar Mussa da ke cikin ƙaramar hukumar Askira/Uba
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta ce ta tarwatsa wani yunkurin harin ’yan bindiga a hanyar Kandawa zuwa Dankar da ke Karamar Hukumar Batsari, inda ta kwato bindigogin AK-47 guda
Dakarun sojan rundunar Operation Hadin Kai dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin Najeriya sun samu nasarar ceto wasu yan mata 12 da mayakan kungiyar ISWAP su
Mambobin kungiyar NARD ta likitoci masu neman kwarewa sun janye yajin aikin sai baba ta gani da su ke yi bayan da suka cimma yarjejeniya da gwamnatin tarayya. A ranar
Gwamnatin tarayya ta ce tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan na nan kalau kuma ya fice daga ƙasar Guinea Bissau bayan da sojoji suka yi juyin mulki a kasar. A wata
Fitaccen malamin addinin Musulunci kuma mashahurin mai wa’azi, Sheik Usman Dahiru Bauchi, ya rasu a birnin Kaduna. Rahotanni sun nuna cewa ya yi wafati ne a ranar Laraba bayan da
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi marhabin lale da sakin dalibai 24 na Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Maga dake karamar hukumar Danko Wasagu da wasu yan bindiga suka sace
Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya kai ziyara jihar Kebbi a ranar Talata, biyo bayan sace ‘yan mata daga Makarantar Sakandire ta Gwamnati ta Mata da ke
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi rijista da jam’iyar ADC a hukumance. Atiku ya yi rijista da jam’iyar ta ADC tare da karɓar katin jam’iyar a mazabar Jada
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya ta tabbatar da rasuwar jami’anta biyar sakamakon wani kwanton ɓauna da ‘yanbindiga suka kai musu. A cewar wata sanarwa da kakakin
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na kawo ƙarshen ta’addanci da ayyukan ‘yan fashi a Arewacin Najeriya. Ya ce ba zai yarda wani ɓangare na ƙasar
Gwamnatin jihar Neja ta bayar da umarnin rufe dukkanin makarantun firamare da sakandare na gwamnati da kuma masu zaman kansu dake faɗin jihar biyo bayan sace daliban makarantar St.Mary Catholic
Aloy Ejimakor lauyan Nnamdi Kanu ya ce an dauke shugaban kungiyar ta IPOB daga hannun DSS ya zuwa gidan gyaran hali dake jihar Sokoto biyo bayan yanke masa hukuncin kisa