Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya gana da Sarkin Katsina, Mai Martaba Abdulmumin Kabir Usman da Sarkin Daura Umar Faruku Umar da kuma hakimai da dagatai dake faɗin jihar
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya gana da Sarkin Katsina, Mai Martaba Abdulmumin Kabir Usman da Sarkin Daura Umar Faruku Umar da kuma hakimai da dagatai dake faɗin jihar
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta yi Allah-wadai da harin da wasu ‘yan bindiga suka kai wa al’ummar Irigwe da ke Angwan Magaji a Karamar Hukumar Kauru ta
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta fara wani samame na musamman a fadin jihar domin kama motoci marasa ingantacciyar rijista da kuma masu amfani da lambobin mota na bogi ko
Dakarun FOB AUDU da FOB BABANNA sun lalata wata maboyar da ake zargin ‘yan ta’adda na amfani da ita a yankin Borgu da ke Jihar Neja. Rahoton da masanin harkokin
Shugabar Jam’iyyar Conservative ta Birtaniya, Kemi Badenoch, ta ce matsalolin wutar lantarki da Najeriya ke fama da su sun samo asali ne daga manufofin gwamnati marasa inganci duk da dimbin
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewa ƙungiyar tsaron NATO ta kasa cimma manufarta ta kayar da Rasha ta hanyar rikicin Ukraine. Putin ya yi wannan bayani ne a Kremlin
Dattawan Kiristoci daga jihohin Borno da Adamawa sun yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta tura jami’an tsaron dazuka zuwa dajin Sambisa domin ƙara ƙaimi wajen yaƙi da masu
Gwamnatin jihar Kwara ta ayyana ranar Talata a matsayin ranar hutun sabuwar shekarar musulunci ta 1448 AH. Gwamnatin ta ayyana haka ne biyo bayan ganin watan Muharram da aka yi
Dakarun sojan ƙasan Najeriya tare da haɗin gwiwar dakarun sojan saman Najeriya sun samu nasarar ceto matar marigayi Janar Rabe Abubakar daga hannun ƴan bindiga. Kuɓutar da matar na zuwa
Sanata Adams Oshiomhole ya yi zargin cewa ‘yar Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ta samu wani mukami mai kyau a Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) ba tare da bin
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace Sarkin Ode Oriya da ke Karamar Hukumar Owo a Jihar Ondo, Adeniyi Adelana. Rahotanni sun ce maharan
Fitaccen lauya mai kare hakkin bil’adama, Femi Falana, ya gargadi gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi da su daina tattaunawa ko ba da lada ga ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga. Falana
Rundunar ’yan sandan Jihar Kebbi ta musanta rahotannin da ke cewa an rufe makarantu a jihar saboda rashin tsaro, tana mai bayyana cewa labaran ba su da gaskiya. Mai magana
Gwamnatin Jihar Anambra ta tabbatar da kama Fasto Harrison Charles, mamallakin cocin Day Spring Assembly da ke Awada a birnin Onitsha, bisa wasu zarge-zarge masu nasaba da karɓe matan aure
Wasu mutane da suka gudanar da zanga-zanga a birnin tarayya Abuja sun bukaci gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya ceto yara ɗalibai yan makaranta da kuma malaman su
An sanar da cewa za a gudanar da jana’izar tsohon jagoran Iran, Ayatollah Ali Khamenei, a farkon watan Yulin shekarar 2026, watanni uku bayan rasuwarsa sakamakon hare-haren da aka ce
Dakarun sojan Najeriya bataliya ta 3 sun samu nasarar dakile wani farmaki da ake zargin mayakan ƙungiyar ISWAP da kaiwa a karamar hukumar Ngala dake jihar Borno. Kafar yada labarai
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya da aka fi sani da DSS sun samu nasarar kama wani matashi a jihar Kano dake safarar bindigogi. Matashin mai suna Abubakar Muhammad ya
Wasu masu ɗauke da makamai sun kai hari kan mutanen da ke rakiyar jana’izar wasu mutum biyu da aka kashe a ƙauyen Sol da ke ƙaramar hukumar Riyom ta Jihar
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gargadi ‘yan bindiga, masu garkuwa da mutane da masu tallafa wa ta’addanci da su mika wuya ko kuma su fuskanci matakin hukuma mai tsauri.