Rundunar sojan Najeriya ta sanar da gano jirgin samanta da ya bace watanni 11 da suka wuce lokacin da yake kai wa dakarun sojan kasa dauki. A watan Maris na
Rundunar sojan Najeriya ta sanar da gano jirgin samanta da ya bace watanni 11 da suka wuce lokacin da yake kai wa dakarun sojan kasa dauki. A watan Maris na
Shugaban kasa, Muhammad Buhari, Ya gana da shugabane kasar Ghana, Akuffo Addoa fadar Aso Rock da yammacin ranar Asabar. Ganawar ta su ne na zuwa kwanaki kadan bayan da shugaban
Karamin ministan man fetur, Timipre Sylva, da shugaban kamfanin NNPC, Mele Kyari sun ziyarci wani wuri da aka fasa bututun mai a jihar Delta. A yayin ziyarar sun bayyana kaduwarsu
An sanar da sunayen malaman da za su jagorancin sallah a masallacin harami a lokacin azumin watan Ramada. Malam da su ne za su jagoranci salllolin Taraweeh da kuma Tahajjud
Manyan malamai ne daga sassa daban-daban na Najeriya suka halarci bikin bude wani katafaren masallaci a garin Sokoto. Taron ya gudana ne karkashin jagorancin mai alfarma sarkin musulmi, Muhammad Saad
Da maraicen yau ne shugaban kasa, Muhammad Buhari ya dawo Najeriya bayan hutun da yayi a birnin London.
Alamu na nuni da cewa, Bello El-Rufai É—a ga gwamnan jihar Kaduna,Mallam Nasiru El-Rufai ya shirya fitowa takarar majalisar wakilai ta tarayya. Bello na son ya wakilci al’ummar Kaduna North
Hukumar EFCC dake yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati ta kama tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano a filin jirgin saman Murtala Muhammad dake Lagos. An kama
A cigaba da kokarin da Bola Ahmad Tinubu yake na ganin ya lashe tikitin takarar shugaban kasa a jam’iyar APC dama lashe babban zaben kasa na shekarar 2023 a ranar
Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya gana da shugaban jami’iyar APC na kasa, Mai Mala Buni a birnin London. Buni da ministan ilimi,Mallam Adamu Adamu sun ziyarci Buhari wanda yake ganin
Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelensky ya ziyarci sojojin da suka jikkata a yakin da kasarsa ke fafatawa da kasar Russia. A ziyarar da ya kai wa sojojin a asibitin da
A yanzu dai za iya cewa ta faru ta kare kan batun waye yake da ikon shugabancin jam’iyar APC bayan da ta tabbata cewa gwamna Mai Mala Buni yayi adabo
A wani mataki ndake zama riga-kafi kan matasalar yan bindiga dake neman addabar wasu sassan jihar Sokoto gwamnan jihar, Aminu Waziri Tambuwal ya yi wata ganawa da mutanen Sabon Garin
Wata kotun majistire dake zamanta a Nomansland jihar Kano ta tura, Abdulmajid Danbilki Kwamanda ya zuwa gidan yari. Alkalin kotun mai shari’a, Aminu Magashi shi ne ya zartar da hukuncin
Alamu na nuni da cewa wutar rikicin da ta kunno kai a jam’iyar APC na neman zama gobara daga kogi maganinki sai Allah. Biyo bayan sauke shugaban kwamitin riko na
Jami’an tsaro a kasar Russia na cigaba da kama mutanen dake zanga-zangar adawa da yakin da kasar take da Ukraine. A birane da dama dake kasar mutane sun fito kan