EFCC ta kama Obiano tsohon gwamnan Anambra

Hukumar EFCC dake yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati ta kama tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano a filin jirgin saman Murtala Muhammad dake Lagos.

An kama Obiano ne akan hanyarsa ta zuwa birnin Houston na jihar Texas dake Amurka.

A yaune dai Obiano ya sauka daga kan kujerar mulkin gwamnan jihar inda Farfesa Charles Soludo ya gaje shi.

A watan Nuwamba ne hukumar EFCC ta sanar da cewa ta saka Obiano cikin jerin mutanen da take sanya musu idanu.

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Ƴansanda sun kama wanda ya kitsa harin da aka kai wa jirgin ƙasa a Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis, ta sanar da kame wanda ake zargin ya shirya harin da aka kai a jirgin ƙasan Abuja-Kaduna...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani É“angare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...