Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce jami’anta sun samu nasarar kama matar da ta cakawa yarinya yar shekara 8 wuka a ciki. Kakakin rundunar yan sandan jihar, Abdullahi Haruna
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce jami’anta sun samu nasarar kama matar da ta cakawa yarinya yar shekara 8 wuka a ciki. Kakakin rundunar yan sandan jihar, Abdullahi Haruna
Ana zargin Ayodele Joseph, Babban Daraktan Asibiti, da yi wa marar lafiya fyade. Rahoton ‘yan sanda ya nuna cewa Dr. Ayodele ya yi wa mara lafiyar fyade ba tare da
Rundunar yan sandan birnin tarayya Abuja, ta ce jami’an ta sun kama wani yaro mai shekaru 16 da ake zargi da kashe mahaifinsa. Kwamishinan yan sandan birnin tarayyar, Haruna Garba
An samu tashin tarzoma akan babbar hanyar Apapa-Oshodi dake birnin Lagos bayan da aka zargi yan Okada da kashe wani ɗan sanda. Akalla bindigogi uku mallakar yan sandan ake zargin
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya kaddamar da wasu sababbin motoci da rundunar yan sanda ta samar domin inganta tsaro
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun samu nasarar kashe wani dan bindiga guda daya a Rigachukun dake karamar hukumar Chikun tare da kama wasu biyu a yankin
Yan bindiga sun kona ofishin yan sanda na Affor Atta dake karamar hukumar Njaba ta jihar Imo. Harin na ranar Talata na zuwa ne kasa da sa’o’i 24 bayan harin
Babban sifetan yan sanda na kasa, Usman Baba Alkali ya karrama,SP Daniel Itse Ama babbban baturen yan sanda na ƙaramar hukumar Nasarawa dake jihar Kano. Amah wanda aka rawaito yaki
Rundunar yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wani matashi da yayi safarar ganyen tabar wiwi daga jihar Edo zuwa jihare. Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar,
An zargi jami’an yan sanda da kashe wasu matasa biyu, Ibrahim Isa wanda aka fi sani da Banufe da kuma Ibrahim Sulaiman wanda ake kira da Mainasara a unguwar Sharada
Rundunar yan sandan jihar Akwa Ibom ta ce ta kashe wasu yan fashi biyu a wata musayar wuta da suka yi a kauyen Ifuhe dake karamar hukumar Ikot Ekpene ta