Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta gano gawar wani mutum da aka sace a Abuja, inda aka tsinci shi da raunukan harbi a jikinsa a kan titin Kabode da ke
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta gano gawar wani mutum da aka sace a Abuja, inda aka tsinci shi da raunukan harbi a jikinsa a kan titin Kabode da ke
Wasu mutane da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a kauyen Daron da ke cikin yankin Gyel na Karamar Hukumar Jos ta Kudu, Jihar Filato, inda suka kashe
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sunan Dr. Bernard Mohammed Doro zuwa Majalisar Dattawa domin tabbatar da shi a matsayin sabon minista daga Jihar Filato. Wannan na zuwa
Wale Edun ministan kudi na Najeriya ya dawo gida Najeriya bayan da yaje wata ziyara kasar waje. Wani fefan bidiyo da ake yaɗawa ya nuna ministan a otal din Frazer
Wale Edun ministan kudi na Najeriya ya dawo gida Najeriya bayan da yaje wata ziyara kasar waje. Wani fefan bidiyo da ake yaɗawa ya nuna ministan a otal din Frazer
Wale Edun ministan kudi na Najeriya ya dawo gida Najeriya bayan da yaje wata ziyara kasar waje. Wani fefan bidiyo da ake yaɗawa ya nuna ministan a otal din Frazer
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, Peter Obi, ya bayyana cewa ba shi da wata fargaba cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai kwace
Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gida kuma Sakataren Janar na Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Rauf Aregbesola, ya bayyana dalilan da suka sa yake ganin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Rivers ta kama wani mutum mai suna Abi Baragon, mai shekaru 46, bisa zargin dukan wata budurwa tare da jikkata ta bayan ta ki amincewa da
Masanin yada labarai kuma mai wallafa mujallar Ovation International, Dele Momodu, ya zargi jam’iyyar mai mulki ta All Progressives Congress (APC) da tilasta wa ‘yan adawa shiga cikinta. Momodu ya
Daraktan Gudanarwa na Progressive Governors Forum (PGF), Folorunso Aluko, ya bayyana cewa nan da shekarar 2027 jam’iyyar All Progressives Congress (APC) za ta karɓi gwamnonin wasu jihohi guda shida, wanda
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ondo ta kama wani tsohon fursuna mai shekaru 37 da ake zargi da kashe masoyiyarsa bayan rikici ya barke tsakaninsu kan bashin Naira 100,000 da ta
Sojojin Rundunar 22 Armoured Brigade ta rundunar sojin Najeriya da ke Sobi a jihar Kwara sun ceto mutane tara da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a yankin Matokun
Majalisar Wakilan Tarayya ta bukaci Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) da su koma teburin tattaunawa cikin gaggawa domin warware matsalolin da suka janyo sanarwar fara yajin aikin gargadi
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta sanar da fara yajin aiki na tsawon mako biyu, wanda zai kasance cikakke kuma gargaɗi, a dukkan jami’o’in gwamnatin tarayya da na jihohi
Gwamnan Jihar Bauchi kuma Shugaban Gwamnonin Jam’iyyar PDP, Bala Mohammed, ya bayyana tabbacin cewa jam’iyyar za ta dawo kan madafun iko a 2027 duk da sauya sheƙa da wasu manyan
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kaduna ta sanar da cewa ta kama mutum 26 da ake zargi da aikata garkuwa da mutane a wasu sassan jihar, tare da gano makamai
Kamfanin Mai na Ƙasa (NNPCL) ya ƙara farashin man fetur (Premium Motor Spirit) a wasu wuraren sayar da mai da yake da su a babban birnin tarayya Abuja. Rahotanni sun
Rundunar Sojin Najeriya ta karyata rahotannin da ke cewa ‘yan bindiga sun kai hari kan dakarunta a Obanla, Jihar Kwara, inda suka kwace bindigogi da harsasai. A wata sanarwa da
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya amince da sakin naira biliyan 2.321 domin biyan hakkokin fansho, gratuti da kuma kudaden ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya da iyalan wadanda