Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai sabon hari a jihar Filato, inda suka kashe wani mutum mai shekaru 65 da haihuwa tare da jikkata mutane da dama.
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai sabon hari a jihar Filato, inda suka kashe wani mutum mai shekaru 65 da haihuwa tare da jikkata mutane da dama.
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya bayyana cewa an yi wa kalamansa kuskuren fassara game da rawar da tsohon shugaban ƙasa marigayi Muhammadu Buhari ya taka a rikicin Boko Haram.
Shugaban Hukumar NYSC, Manjo Janar Olakunle Nafiu, ya bayyana cewa jihar Legas na adana kimanin naira biliyan 14.8 duk shekara ta hanyar amfani da matasan yi wa ƙasa hidima a
Rahotanni sun bayyana cewa an gano gawar wani yaro mai shekaru 15 da haihuwa, Sunusi Abubakar, a wani tafki da ake kira Mahayin gidan Toro da ke kauyen Gabari, ƙaramar
Gwamnatin tarayya ta sanar da sokewar faretin da aka shirya don bikin cikar Najeriya shekara 65 da samun ‘yancin kai a ranar Laraba, 1 ga Oktoba. A cikin wata sanarwa
Kungiyar kwadago ta TUC ta bayyana cewa za ta shiga yajin aikin kasa tare da PENGASSAN kan zargin danniyar ma’aikata da Kamfanin Dangote Refinery ke yi. Sakataren TUC, Nuhu Toro,
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce Najeriya na daga cikin kasashen Afrika da ke da mafi yawan mace-mace sanadiyyar hatsarin mota, inda ake samun mutuwa 21.4 a cikin kowace
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta cafke wani mutum mai suna Okwuchukwu Ezimuo, mai shekara 45, bisa zargin caka wa ‘dan uwansa wuka har lahira saboda rikicin filin iyali a
Dan majalisar dokokin jihar Filato mai wakiltar mazabar Pankshin ta Kudu, Hon. Laven Denty Jacob, ya kuɓuta daga hannun masu garkuwa da shi bayan da aka sace shi a gidansa
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya sake sukar gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, inda ya bayyana ta a matsayin barazana mafi girma ga dimokuradiyyar Najeriya tun bayan dawowar mulkin
Kwamitin bincike da Gwamnan Jihar Plateau, Barr. Caleb Manasseh Mutfwang ya kafa domin gano musabbabin hare-haren da ke ci gaba da addabar jihar, ya bayyana cewa aƙalla mutane 12,000 ne
Sojojin rundunar Najeriya tare da hadin gwiwar ’yan sanda sun yi nasarar dakile harin da wasu ’yan bindiga suka kai kauyen Soro Daya da ke karamar hukumar Kankia a jihar
Dalibai bakwai na makarantar LGEA Primary School da ke Ater, karamar hukumar Ukum a jihar Benue, sun jikkata bayan wani abu ya fashe a cikin aji. Mazauna yankin sun ce
Kotun Sojoji ta musamman da ke zama a sansanin Maxwell Khobe, Jos, ta yanke wa wani soja mai suna Private Lukman Musa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe
Mutane biyu sun rasa rayukansu a wani mummunan hatsari da ya afku a kauyen Pasa, kan titin Ilorin–Jebba, a Karamar Hukumar Moro ta Jihar Kwara, ranar Talata. Wadanda suka mutu
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ’yan bindiga sun halaka wani jami’in Hukumar Kwastam a kan iyakar shingen bincike na Fingila, a Karamar Hukumar Dandi ta Jihar Kebbi, a ranar Litinin.
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, Haruna Aliyu Dangyatin, ya sha da kyar bayan hadarin da ya rutsa da jerin motocin rakiyarsa a hanyarsa ta zuwa Maigatari. Dangyatin yana kan tafiya
Wani manomi mai suna Mr. Tachia Akor ya rasa ransa bayan wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a garin Tse Akor Gbatse, da ke cikin Mbamar,
Dakarun tsaro sun tabbatar da dawowar zaman lafiya a kauyen Dadu da ke karamar hukumar Kwali a Babban Birnin Tarayya, bayan tashin hankalin da ya faru tsakanin manoma da makiyaya
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Yobe ta sanar da cewa jami’anta daga ofishin Fika sun kama wani matashi mai shekaru 22 bisa zargin yin fyaɗe ga yarinya ‘yar shekara 11.