All posts tagged in ADC

58Articles

Politics3 weeks ago

Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bukaci a gaggauta kama shugaban ƙaramar hukumar Kuje, Mista Samuel Danjuma Shekwolo  , bisa ga furucinsa na cewa dole ne mazauna yankin su zaɓi  jam’iyar APC ko kuma su bar yankin karamar hukumar. Jam’iyyar adawar ta bayyana wannan mataki a matsayin “barazanar tilastawa mutane yin ƙaura” wanda hakan ya  […]

Hausa2 months ago

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta tabbatar da shugabancin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark. Kotun ta yi watsi da ƙarar da ɗan majalisar wakilai, Leke Abejide, ya shigar kan shugabancin jam’iyyar, inda ta bayyana cewa lamarin ya shafi harkokin cikin gida na jam’iyyar siyasa. Mai […]

Loading

Signing-in 3 seconds...

Signing-up 3 seconds...