All stories tagged :
Hausa
Featured
Yaro ÆŠan Shekaru Biyu Ya Mutu Bayan Fadawa A Cikin Rijiya...
Wani mummunan al’amari ya faru a Jihar Kano, inda wani yaro mai suna Sa’idu Ahmad, mai shekaru biyu, ya rasu bayan ya fadi cikin rijiya a garin Kwankwaso da ke Karamar Hukumar Madobi.Jami’in hulda da jama’a na Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, Alhaji Saminu Abdullahi, ya tabbatar da...
















