All stories tagged :
Hausa
Featured
Mutane Hudu Sun Mutu, 18 Sun Jikkata Yayin Raba Zakkar Ramadan...
Akalla mutane hudu sun rasa rayukansu, yayin da wasu 18 suka jikkata sakamakon turmutsitsi da ya faru lokacin raba Zakkar Ramadan a cikin birnin Katsina.Masani kan harkokin tsaro, Zagazola Makama, ya bayyana lamarin a ranar Asabar ta shafinsa na X, inda ya ce al’amarin ya faru da misalin karfe...















