All stories tagged :
Hausa
Featured
Dickson Ya Musanta Samun Rikici A Jam’iyyar NDC
Jagoran jam'iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Sanata Seriake Dickson, ya ce babu wani rikici a cikin jam'iyyar duk da rade-radin da ake yi.Dickson ya bayyana hakan ne yayin wata hira da ya yi a shirin Prime Time na tashar Arise Television a ranar Laraba.Ya ce jam'iyyar na ci gaba...
















