All stories tagged :
Hausa
Featured
Shugaba Tinubu Ya Karɓi Rahoton Tsaro Daga Gwamnan Kwara Kan Harin...
Fadar Shugaban Ƙasa ta karɓi cikakken rahoton tsaro daga Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, dangane da harin ta’addanci da aka kai a ƙaramar hukumar Kaiama.Ganawar ta gudana ne a ranar Alhamis a fadar gwamnati da ke Abuja, bayan mummunan harin da aka kai wa al’ummomi, musamman a ƙauyen Woro,...
















