Majalisar dokokin jihar Gombe ta zartar da kudirin dokar da zai samar da hukumar da za ta kula da da mutane masu buƙata ta musamman. Dan majalisar jihar, Shu’aibu Haruna
Majalisar dokokin jihar Gombe ta zartar da kudirin dokar da zai samar da hukumar da za ta kula da da mutane masu buƙata ta musamman. Dan majalisar jihar, Shu’aibu Haruna
Majalisar dokokin jihar Gombe ta zartar da kudirin dokar da zai samar da hukumar da za ta kula da da mutane masu buƙata ta musamman. Dan majalisar jihar, Shu’aibu Haruna
Mutane da dama ne suka makale a kasan ɓaraguzan wani gini da ya ruguzo a yankin Sabon Lugbe dake birnin tarayya Abuja. Wasu bayanai sun bayyana cewa ginin ya ruguzo
Gwamnan jihar Neja, Umar Bago ya amince a riƙa biyan ₦80,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi ga ma’aikatan jihar. Gwamnan ya amince da fara biyan kuɗin a matsayin mafi ƙarancin
Jam’iyar New Nigeria People Party NNPP ta lashe zaɓen dukkanin kujerun ƙananan hukumomin jihar Kano 44. Farfesa Sani Malumfashi shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC shi
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu sun haɗu da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar a babban masallacin ƙasa dake Abuja. Mutanen biyu sun haɗu ne a wurin bikin ƴar gidan
Wata babbar kotu a jihar Kano ta umarci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar wato KANSIEC da ta cigaba da shirye-shiryen gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi da aka shirya
Wata babbar kotu a jihar Kano ta umarci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar wato KANSIEC da ta cigaba da shirye-shiryen gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi da aka shirya
Wasu ɓatagari biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne jami’an ƴan sanda da haɗin gwiwar ƴan bijilante suka kama a garin Ibobo-Abocho dake ƙaramar hukumar Dekina ta jihar
Wasu ma’aikatan kamfanin haƙar man fetur su 6 da kuma matuƙan jirgi su biyu su mutu a wani hatsarin jirgi mai saukar ungulu a jihar Akwa Ibom. Mutanen na kan
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi kira ga majalisar dattawa da ta tabbatar da sunayen mutane 7 da ya tura majalisar da zai naɗa a matsayin ministoci a gwamnatinsa.
Dakarun sojan Najeriya na runduna ta 6 dake Fatakwal sun samu nasarar lalata haramtattun matatun man fetur 32 tare da ƙwace lita 250,000 na man fetur da dangoginsa a yankin
Tarin magoya baya da kuma abokanan siyasar tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso ne suka halarci taron lakca da aka shirya domin bikin cikarsa shekaru 68 a duniya. Abokanai
An sako tsohon ɗan majalisar wakilai ta tarayya, Hon Faruk Lawan daga gidan yarin Kuje bayan da ya kammala zaman gidan yarin na shekaru biyar da kotu ta yanke masa
Wasu mutane da kawo yanzu ba a san ko su waye ba sun kashe, Bala Tsoho Musa shugaban makarantar Abuja Rehabilitation Centre. Musa wanda aka fi sani da Kwamared an
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya dakatar da Auwal Danladi Sankara kwamishinan ayyuka na musamman na jihar kan zargin da ake masa na lalata da matar aure. A ranar Juma’a
Jam’iyyar APC ta lashe zaben dukkanin kujerun ƙananan hukumomin jihar Kaduna 23 da kuma na kejerun kansilolin jihar. Hajara Muhammad shugabar hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kaduna ce
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya bayan da ya shafe mako biyu yana hutu a Birtaniya. Shugaban ƙasar ya sauka a filin jirgin saman Abuja da maraicen
Rundunar ƴan sandan jihar Kwara ta ce ta sallami jami’an ta uku da aka samu suna da hannu a kisan wani dalibin makarantar kimiya da Fasaha ta jihar. A ranar
Mai bawa shugaban shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya ce wasu daga jami’an ƴan sanda da kuma sojoji suna ɗaukar bindigogi daga wuraren aikinsu su sayarwa ɓatagari. Ribadu