Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS sun kama wani mutum dake ɗauke da kudade a cikin motarsa da ake kyautata zaton zai yi amfani da su ne wajen
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS sun kama wani mutum dake ɗauke da kudade a cikin motarsa da ake kyautata zaton zai yi amfani da su ne wajen
Shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya jagoranci manyan jami’an soja da kuma jami’an gwamnati a yayin jana’izar tsohon babban hafsan sojan ƙasar Najeriya,Laftanar Janar, Taoreed Lagbaja da aka gudanar a
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince da naɗin, Daniel Bwala a matsayin mai taimaka masa na musamman kan sadarwa da kuma kafafen yaɗa labarai. Bayo Onanuga mai bawa shugaban
Rundunar sojan Ruwan Najeriya ta karɓi wasu jirage uku masu saukar ungulu ƙirar Agusta Westland(AW) 109 Trekker daga ma’aikatar tsaron Najeriya. Aiwuyor Adams-Aliu daraktan yaɗa labarai na rundunar sojan ruwa
Ƴan ƙungiyar IPOB sun kashe sojoji biyu a wani farmaki da suka kai kan wani shingen binciken ababen hawa dake umuopara a ƙaramar hukumar Abia south ta jihar Abia. Lamarin
Rahotannin dake fitowa daga jihohin Kebbi da Sokoto na nuna cewa ƴan ƙungiyar ƴan ta’addar Lakurawa na janyewa daga wuraren da suke a sakamakon luguden wuta da sojoji suke musu.
An shiga zaman zullumi a jihar Filato da safiyar ranar Talata bayan da ake fargabar cewa an dasa bam a wata hanya. A wata sanarwa da mai magana da yawun
Aƙalla mutane 13 aka bada rahoton sun mutu bayan da wani ramin haƙar ma’adinai ya rufta a ƙaramar hukumar Bassa ta jihar Filato. Shugaban karamar hukumar ta Bassa, Joshua Riti
An rantsar da Sanata Monday Okpebholo a matsayin sabon gwamnan jihar Edo. Sanata Okpebholo na jam’iyar PDP ya kayar da manyan abokanan takararsa da suka haɗa da Barista Asue Ighodalo
Babban hafsan sojojin ƙasar Saudiyya ya kai ziyara Tehran babban birnin kasar Iran domin tattaunawa da takwaransa na ƙasar Iran da kuma wasu daga cikin jami’an gwamnatin ƙasar. Irin wannan
Sabon ƙaramin ministan ma’aikatar gidaje da bunƙasa birane, Yusuf Abdullahi Ata ya ce babban kudirinsa shi ne yasa jam’iyar APC ta lashe zaɓe a jihar Kano a shekarar 2027. Ata
Jami’an hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati sun samu nasara kama wasu ƴan kasar China su biyu, Wang Jiang da Wang Richard inda ake zarginsu
Aƙalla mutane 15 aka tabbatar da mutuwarsu a wani hari da sabuwar ƙungiyar ƴan ta’adda ta Lakurawa ta kai ƙauyen Mera a ƙaramar hukumar Augie ta jihar Kebbi. A zantawar
Ɓangaren sojan sama na rundunar Operation Haɗin Kai sun kashe mayaƙan ƙungiyar ISWAP sama da 70 a wani farmaki da suka kai musu a kudancin yankin tafkin Chadi. A cewar
Rahotannin sun bayyana cewa wasu mafarauta sun gano wasu gawarwaki biyu da ake zargin na ƴan fashin daji ne da suke tserewa farmakin da sojoji suke musu a dajin Kurmin-Kare
Rundunar Ƴan sandan jihar Filato ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da yin garkuwa da wani mutum mai suna, Nijin John ranar Juma’ar da ta wuce
Babban lauya maikare hakkin bil’adama, Femi Falana ya ayyana aniyarsa ta gabatar da buƙatar neman a biya diya ga yaran da aka kama aka tsare sakamako zanga-zangar #Endbadgovernance da suka
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya kai ziyarar jaje jihar Borno. Buhari ya kai ziyarar jajen ambaliyar ruwa da ta faɗawa birnin Maiduguri sakamakon fashewar madatsar ruwa ta Alou dake
Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar Endbadgovernance sun gana da mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima a fadar shugaban ƙasa dake Abuja. A jiya ne shugaban ƙasa, Bola
Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar Endbadgovernance sun gana da mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima a fadar shugaban ƙasa dake Abuja. A jiya ne shugaban ƙasa, Bola