Jami’an ƴan sanda a jihar Borno sun daƙile wani hari da ƴan bindiga su ka kai ofishin ƴan sanda na Jakana dake jihar A wata sanarwa ranar Lahadi, Muyiwa Adejobi
Jami’an ƴan sanda a jihar Borno sun daƙile wani hari da ƴan bindiga su ka kai ofishin ƴan sanda na Jakana dake jihar A wata sanarwa ranar Lahadi, Muyiwa Adejobi
Hukumar tsaro ta Civil Defense ta tabbatar da mutuwar jami’anta huɗu a wani harin kwanton ɓauna da ƴan bindiga suka kai musu a yankin Farin-Ƙasa dake ƙaramar hukumar Chukun ta
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya ƙaryata raɗe-raɗin da ake cewa ya mutu. Obasanjo ya bayyana haka ne a Osogbo a yayin ƙaddamar da tsohon titin Garage-Oke Fia da gwamnan
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ta bada umarnin a cigaba da tsare tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a hannun hukumar EFCC. A ranar Laraba, aka gurfanar da Bello da
Sanata, Eyinnaya Abaribe ɗan majalisar dattawa dake wakiltar mazabar Kudancin Abia a majalisar ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmad bai nemi amincewar majalisar dattawan ba kafin ya sayo sabon
Shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu zai bar birnin Abuja a ranar Laraba ya zuwa birnin Faris inda zai yi wata ziyarar aiki ta kwanaki uku. A wata sanarwa da aka fitar
Wata kwantenar kaya mai tsawon ƙafa 40 ta faɗo kan wata mota a yankin Mile 2 dake jihar Lagos. A wata sanarwa ranar Litinin hukumar LASTMA dake lura da zirga-zirga
A cigaba da ƙoƙarin da take na kakkaɓe sauran mayaƙan ƙungiyar IPOB dake fafutukar kafa ƙasar Biafra a yankin kudu maso gabashin Najeriya dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da rage farashin man fetur daga kan ₦990 ya zuwa ₦970 a kan kowace lita. Hakan na nufin matatar ta rage ₦20 kan
Rundunar Ƴan Sandan Najeriya ta ce jami’anta sun kwashe wasu nakiyoyin da abubuwan fashewa a Maiduguri babban birnin jihar Borno. A wata sanarwa da aka fitar ranar Asabar, Olumuyiwa Adejobi
Hukumar Kididdiga ta Ƙasa wato NBS ta ce ƙarancin abinci, rashin tsaro tsadar farashi ya tilastawa gidaje da dama rage abincin da suke ci inda kaso 65 basa iya sayan
Ƴan bindiga sun kashe wani matashin lauya,Barista Mike Ofikwu a garin Otukpo dake jihar Benue. Mazauna garin sun ce matashin lauyan dake fafutukar kare hakkin jama’a an buɗe masa wuta
Majalisar dattawa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ta cin bashin dalar Amurka biliyan $2.2. Majalisar dattawan ta amince da buƙatar ciwon bashin ne bayan da ta
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi, ta ce jami’an ta sun samu nasarar kama wasu mutane 6 da ake zargin su da aikata fashi da makami a jihar. Mai magana da
Ƴan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar kama wani ɗan ƙasar Algeriya dake safarar makamai a tsakanin ƙasa da ƙasa. Kwamishinan ƴan sandan jihar, Muhammad Dalijan shi ne ya
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da, Chiamaka Obi wata mai yiwa ƙasa hidima wato NYSC a jihar Niger akan hanyarta ta zuwa jihar Imo. Obi wacce ta fito ne daga
Rundunar ƴan sandan jihar Abia ta ce ƴan bindiga sun kashe ƴan sanda biyu dake bada kariya ga Ginger Onwusibe ɗan majalisar wakilai ta tarayya dake wakiltar Isiala-Ngwa north da
Dakarun rundunar tsaro ta Operation Safe Haven dake aikin samar da tsaro a jihar Filato da kuma wani sashe na jihar Kaduna sun kama wasu mutane biyar da tare da
Firaministan kasar Indiya, Narendra Modi yayi alƙawarin bayar da tallafin tan 20 na kayan jinkai ga al’ummar da ambaliyar ruwa ta shafa a Najeriya. Modi ya yi alkawarin ne a
Lucky Aiyedatiwa ɗantakarar jam’iyar APC a zaɓen gwamnan jihar Ondo shi aka sanar a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar da aka gudanar. Olayemi Akinwumi kwamishinan hukumar hukumar zaɓe